Saturday, April 1, 2023
Home SIYASA Page 184

SIYASA

Yarima mai jiran sarautar Burtaniya da matarsa sun kawo ziyara Najeriya

0
Yarima Charles mai jiran sarautar Burtaniya da matarsa Camilla sun kawo ziyara Najeriya a Najeriya a wata ziyara ta yini uku da suka kawo Najeriya domin tattaunawa da Gwamnati da al’ummomin Najeriya.   The post Yarima mai jiran sarautar Burtaniya da...

Ganduje na shirya yadda za a tsige kakakin Majalisar dokokin jihar Kano

0
Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje na shirya yadda za a tsige kakakin Majalisar dokokin jihar Kano Kabiru Alhassan Rurum da wasu shugabannin majalisar guda 6 sakamakon kafa kwamitin binciken badakalar da ake zargin Ganduje da tafkawa. Wata majiya mai tushe ta...

Kungiyar kwadago ta janye yajin aikin da ta kudiri aniyar farawa

0
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta janye yajin aikin da ta kuduri aniyar farawa a yau kan batun karin albashi. The post Kungiyar kwadago ta janye yajin aikin da ta kudiri aniyar farawa appeared first on Daily Nigerian Hausa.

Wata kotu a Kano ta hana majalisar dokoki bincikar Ganduje

0
Babbar kotun jiha dake Kano ya dakatar da majalisar dokokin jihar daga cigaba da bincikar bidiyon badakalar karbar kudade a hannun ‘Yan kwangila da aka nuno Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje na yi. muna tafe da karin bayani. The post Wata...

Sheikh Khalil ya fice daga Gwamnatin Ganduje a jihar Kano

0
Kusa a Gwamnatin jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya bayyana ajiye aikinsa a Gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje a matsayin mai bada shawara na musamman akan ayyuka na musamman. A wata sanarwa mai dauke da da hannun Sheikh Ibrahim Khalil, ya...

Hattara Gwamna Tambuwal, Sakkwato na fuskantar matsalar tsaro

0
Daga Malam Aminu Gandi Jihar mu ta Sokoto na da alamun fuskatar muguwar barazanar rashin tsaro nan bada dadewa ba. Lallai duk abinda muke gani a halin yanzu wargin yara na in aka hango abinda ke kan hanya taso ma...

Rikicin Shia da Gwamnati: Mafari da manufa

0
Daga Aliyu Muhd Sani Wani abu da ya kamata mutane da hukumomi da kungiyoyin kare hakkin bil’adama su sani game da ‘Yan Shi’a da suke fada da Gomnatin Nigeria shi ne; asali tafarkin Shi’a ya ginu ne a kan neman...

Gwamnan Kaduna el-Rufai ya zabi mace Hadiza Bala a matsayin mataimakiyar Gwamna

0
Gwamnan Kaduna Malam Nasiru el-Rufai ya zabi wace Hadiza Balarabe a matsayin wadda zata maye gurbin mataimakinsa Bala Yusuf Bantex Wanda zai nemi kujerar Sanata a zaben 2019. Wannan shi ne karon farko da aka zabi mace don rike irin...

Hukumar WEAC ta tabbatarwa da Buhari sakamakon kammala jarabawarsa

0
Hukumar shirya jarabawa ya yammacin Afurka WAEC ta tabbatarwa da Shugaba Buhari sakamakon jarabawarsa ya kammala sakandire da ya janyo cecekuce a ‘Yan kwanakin da suka gabata. Jam’iyyar adawa ya PDP ta sha kalubalantar Shugaba Buhari akan ya bayyana sakamakon...

Ganduje yaki amsa gayyatar kwamitin Majalisar dokokin jihar Kano dake binciken badakalar karbar daloli

0
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yaki amsa gayyatar kwamitin majalisar dokokin jihar Kano dake bincike kan wani faifan bidiyo da aka nuno mai girma Gwamna na karbar na goro a hannun ‘Yan kwangila. Kwamishinan yada labarai Muhammad Garba shi...

Labarai