Home SIYASA Page 186

SIYASA

An Samu Damar Kama Wanda ya Hada Bidiyon Auren Buhari da Sadiya

0
An Samu Damar Kama Wanda ya Hada Bidiyon Auren Buhari da Sadiya Idan ba a manta ba, a watan Janairun 2020 ne bidiyon auren shugaban kasa Buhari da minista Sadiya Umar Faruk yayi ta yawo. Hukumar DSS ta samu nasarar damke...

Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III ya Bawa Gwamnan Zamfara Sarauta

0
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar III ya Bawa Gwamnan Zamfara Sarauta Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar III ya nada gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle sarautar Shettiman Sokoto. Sarkin Musulmin ya ce ya nada Matawalle sarautar ne don irin gudunmawa da girmama masarautun gargajiya. A...

Mun Kashe Makudan Kudi Don Kawo Karshen Boko Haram – Adariko Micheal

0
Mun Kashe Makudan Kudi Don Kawo Karshen Boko Haram - Adariko Micheal Wani shaida a shari'ar Dasuki ya bayyana makudan kudin da aka kashe wajen addu'a kadai. Ya ce an yi amfani da ofishin Dasuki wajen tura kudade kamfanoni da asibiti. Kotu...

ALLAH ya yi wa Tsohon Gwamnan Kaduna Rasuwa – Abdulkadir Balarabe Musa

0
  ALLAH ya yi wa Tsohon Gwamnan Kaduna Rasuwa - Abdulkadir Balarabe Musa   Tsohon gwmnan Kaduna, Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa ya rasu. Marigayin ya rasu ne a safiyar ranar Laraba a gidansa da ke Aliyu Turaki Road Unguwar Sarki Kaduna. Ya rasu yana...

Dalilan da Yasa Wani Gwamnan PDP Zai Koma APC

0
Dalilan da Yasa Wani Gwamnan PDP Zai Koma APC Dave Umahi, gwamnan Jihar Ebonyi ya shaidawa shugabannin jam'iyyar PDP cewa zai fice daga jam'iyyar. Jam'iyyar APC mai mulki itace inda yake shirin komawa saboda yana ganin cewa zasu bawa dan yankinsa...

Amfanin Mulkin Biden

0
Amfanin Mulkin Biden Sanata Joe Biden ne ya zama zakara a zaben shugaban kasar Amurka da aka yi ranar Talata, 3 ga wata. Masu nazarin siyasar duniya na ganin cewa mulkin Joe Biden zai amfani Najeriya da saurn kasashen nahiyar Afrika...

Mamman Daura Na Daga Cikin Mutanen Kirki – Buhari

0
Mamman Daura Na Daga Cikin Mutanen Kirki - Buhari Mamman Daura na daya daga cikin mutanen kirkin da mutane ke yi wa mummunar fassara, cewar shugaba Buhari. Ya ce Mamman yana da halaye nagartattu, kamar hakuri, juriya, fasaha, taimako, jajircewa da...

Kotu ta Gurfanar da Wani Dan Majalisa

0
Kotu ta Gurfanar da Wani Dan Majalisa Kotun majistare da ke yankin Wuse, Zone 6, ta gurfanar da mamba majalisar wakilai daga mazabar Billiri/Balanga a jihar Gombe, Mista Victor Mela. - Rundunar 'yan sanda a birnin tarayya ta rubuta korafin zargin...

Jama’a a Cigaba da Addu’a – Zulum

0
Jama'a A Cigaba da Addu'a - Zulum Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya jinjina wa kotun Dubai a kan yankewa mutane 6 masu daukar nauyin Boko Haram hukunci. An gano yadda suka yi ta tura wa 'yan Boko Haram kusan naira...

Fadar Shugaban Kasa Tayi Rashin Babban Ma’aikaci

0
Fadar Shugaban Kasa Tayi Rashin Babban Ma'aikaci Fadar shugaban kasa ta fada alhini da makokin rasuwar Babatunde Lawal sakamakon ciwon kansa. Lawal mai shekaru 56 ya rasu a ranar Juma'a, 6 ga watan Nuwamba, bayan shekaru biyu da nada shi babban...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta