Home SIYASA Page 187

SIYASA

Abin Kunya Boko Haram Bata Zo Karshe ba – Gwamna

0
Abin Kunya Boko Haram Bata Zo Karshe ba - Gwamna Kawo karshen Boko Haram yana daukar lokaci mai tsawo, cewar Gwamna Bala Mohammed. Gwamnan jihar Bauchi, ya ce babban abin kunya ne ace har yanzu ba a fatattaki 'yan Boko Haram...

Mace na Iya Shugabancin Kasa – Amina Mohammed

0
Mace na Iya Shugabancin Kasa - Amina Mohammed Tsohuwar ministar muhalli ta Najeriya, Amina Mohammed, ta kalubalanci mata da su zage damtse a 2023. Amina ta ce ta yi imani mace na iya karbar mulki daga hannun shugaban kasa Muhammadu Buhari. Ta...

Gwamnatin Legas Zata Soke Biyan Tsofafin Shuwagabanni Fansho

0
Gwamnatin Legas Zata Soke Biyan Tsofafin Shuwagabanni Fansho Gwamna Babaajide Sanwo-Olu na jihar Legas yana son a dena biyan tsaffin gwanoni da mataimakansu kudin fansho. Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin gababatarwa Majalisar Jihar kasafin kudin shekarar 2021 Gwamnan Jihar Legas,...

Dalilan da Yasa Shugaban INEC ya Sauka Daga Kujerarsa

0
Dalilan da Yasa Shugaban INEC ya Sauka Daga Kujerarsa Mahmood Yakubu ya ce ya sauka daga matsayin Shugaban INEC ne domin zai zama ba “daidai” ba idan ya ci gaba da zama a ofis. Shugaban hukumar zaben ya kuma bayyana cewa...

Mun Dade da koran Kabiru Marafa- APC

0
Mun Dade da koran Kabiru Marafa- APC Babban jigon jam'iyyar APC a jihar Zamfara, Alhaji Lawal Liman ya ce sun dade da korar Sanata Kabir Marafa daga jam'iyyar. Liman ya ce tun a shekarar 2019 suka dakatar da Marafa saboda yi...

Duka Biyu: Trump na Shirin Rasa Abu Biyu

0
Duka Biyu: Trump na Shirin Rasa Abu Biyu Yanzu haka, matar Donald Trump, Melania, tana jiran ranar da za su bar White House ne, ta dankara masa saki, cewar tsohuwar hadimar matar Trump. Hadimar mai suna Stephanie Wolkoff, ta bayyana hakan...

Buhari ga Matasa: Ya Rage Naku ku Rungumi Zaman Lafiya, mu Mun zo Gangara

0
Buhari ga Matasa: Ya Rage Naku ku Rungumi Zaman Lafiya, mu Mun zo Gangara   Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin mataimakiyar shugaban majalisar dinkin duniya, Amina Mohammed. A yayin da ya ke yi wa tawagarta bayani a kan zanga-zangar ENDSARS,...

Najeriya: Shugaban Kasar ya Kafa Kwamitin Sayar da Kadarorin da Aka Kwato Daga Hannun...

0
Najeriya: Shugaban Kasar ya Kafa Kwamitin Sayar da Kadarorin da Aka Kwato Daga Hannun Mabarnata Shugaban kasa Muhammadi Buhari ya amince da kafa kwamitin sayar da kadarorin gwamnati da aka kwato daga hannun mabarnata. Ministan shari'a, Abubakar Malami, ya rantsar da...

INEC: Farfesa Yakubu ya Sauka Daga Kujerar Shugaban

0
INEC: Farfesa Yakubu ya Sauka Daga Kujerar Shugaban Shugaban hukumar zabe ta kasa, INEC, Farfesa Yakubu Mahmoud ya sauka daga kujerarsa. A yanzu yana jiran tsammani kafin majalisar dattawa ta sabonta mai nadin nasa a karo na biyu. Ya mika ragamar shugabanci...

An Gano Cewa Wani Gwamnan PDP Yana Shirin Komawa APC

0
An Gano Cewa Wani Gwamnan PDP Yana Shirin Komawa APC Ana rade-radin cewa gwamnan Ebonyi, David Umahi yana shirin komawa APC daga PDP a wannan makon. Majiyoyi sun bayyana cewa tuni dai aka fara tattaunawa tsakanin Umahi da shugabannin APC a...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta