Home SIYASA Page 188

SIYASA

Najeriya: Shugaban Kasar ya yi wa Matasan da ke Bautar Kasa Goma ta Arziki

0
Najeriya: Shugaban Kasar ya yi wa Matasan da ke Bautar Kasa Goma ta Arziki Shugaban hukumar NYSC, Janar Shuaibu Ibrahim, ya sanar da wani gata da shugaban kasa, Buhari, ya yiwa matasan da ke butar kasa. A cewar Janar Ibrahim, shugaba...

Dakta Malami Aliyu Yandoto ya Rasu  a Wurin Bikin Diyar Sanata Yarima

0
Dakta Malami Aliyu Yandoto ya Rasu  a Wurin Bikin Diyar Sanata Yarima Allah ya yi wa Dakta Malami Aliyu Yandoto rasuwa a ranar Asabar, a taron bikin diyar Yarima. Yandoto shine shugaban hukumar kananan hukumomi ta jihar Zamfara kuma ya rasu...

Najeriya: Shugaban Kasar ya Dakatar da Babban Daraktan Hukumar Nazari da Bincike

0
Najeriya: Shugaban Kasar ya Dakatar da Babban Daraktan Hukumar Nazari da Bincike   Tun kafin ya hau mulki Buhari ya ke ikirarin cewa zai yaki cin hanci da rashawa. A lokacin da ya ke yakin neman zabe, Buhari ya taba cewa; "idan...

Marafa ga Buni: ka Gaggauta Yin Zaɓen Shuwagabannin APC ko Kuma mu Sauke ka

0
Marafa ga Buni: ka Gaggauta Yin Zaɓen Shuwagabannin APC ko Kuma mu Sauke ka An rurowa Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe wuta a kan gudanar da babban taron APC na kasa. Manyan masu ruwa da tsaki na APC sun...

Amurka: Trump ya ki Amincewa da Nasarar Biden

0
Amurka: Trump ya ki Amincewa da Nasarar Biden Shugaban Amurka Donald Trump ya ce bai amince da nasarar da ake ganin abokin hammayarsa Joe Biden ya samu ba. Trump ya ce ba kafafen watsa labarai ne ke sanar da wanda ya...

Amurka: Joe Biden ya Lashe Zaɓen

0
Amurka: Joe Biden ya Lashe Zaɓen Ɗan takarar Jam'iyyar Democrat a zaɓen Amurka Joe Biden ya lashe zaɓen Amurka inda a halin yanzu ya samu kur'iu 273, abokin karawarsa kuma Donald Trump na da 214.

Shugaban kasar Iran: Koda Trump ya Sauka Manufar mu Bazata Sauya ba Aka Amurka

0
Shugaban kasar Iran: Koda Trump ya Sauka Manufar mu Bazata Sauya ba Aka Amurka Shugaba kasar Iran, Hassan Rouhani, a ranar Asabar ya ce yana kyautata zaton cewa yanzu yakamata duk wanda zai zama sabon shugaban kasan Amurka ya san...

Rashidi Ladoja ya Mayarwa da Tsoho Shugaban Kasa Obasanjo Martani

0
Rashidi Ladoja ya Mayarwa da Tsoho Shugaban Kasa Obasanjo Martani Tsohon gwamnan jihar Oyo, Rashidi Ladoja ya yi wa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo martani kan jawabin da ya yi game da tsige shi a 2005. Obasanjo a ranar Alhamis 5...

Ali Kwara: Buhari ya yi Ta’aziyyar Rasuwar Jarumin

0
Ali Kwara: Buhari ya yi Ta'aziyyar Rasuwar Jarumin   Kwara ya rasu ne a Abuja bayan fama da jinya kamar yadda majiya daga iyalansa suka sanar. Shugaba Buhari ya mika ta'aziya ga gwamnati da al'ummar Bauchi inda ya yi addu'ar Allah saka...

Kaduna:Gwamnan ya yi Magana a Kan Fastocinsa na Takarar Shugabancin Kasa

0
Kaduna:Gwamnan ya yi Magana a Kan Fastocinsa na Takarar Shugabancin Kasa Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya musanta sanin wanda ya ke da alhakin hada hotunansa a fostoci a matsayin dan takara. A cewar gwamnan, ba shi da niyyar neman...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta