Abin Kunya Boko Haram Bata Zo Karshe ba – Gwamna
Abin Kunya Boko Haram Bata Zo Karshe ba - Gwamna
Kawo karshen Boko Haram yana daukar lokaci mai tsawo, cewar Gwamna Bala Mohammed.
Gwamnan jihar Bauchi, ya ce babban abin kunya ne ace har yanzu ba a fatattaki 'yan Boko Haram...
Mace na Iya Shugabancin Kasa – Amina Mohammed
Mace na Iya Shugabancin Kasa - Amina Mohammed
Tsohuwar ministar muhalli ta Najeriya, Amina Mohammed, ta kalubalanci mata da su zage damtse a 2023.
Amina ta ce ta yi imani mace na iya karbar mulki daga hannun shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Ta...
Gwamnatin Legas Zata Soke Biyan Tsofafin Shuwagabanni Fansho
Gwamnatin Legas Zata Soke Biyan Tsofafin Shuwagabanni Fansho
Gwamna Babaajide Sanwo-Olu na jihar Legas yana son a dena biyan tsaffin gwanoni da mataimakansu kudin fansho.
Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin gababatarwa Majalisar Jihar kasafin kudin shekarar 2021 Gwamnan Jihar Legas,...
Dalilan da Yasa Shugaban INEC ya Sauka Daga Kujerarsa
Dalilan da Yasa Shugaban INEC ya Sauka Daga Kujerarsa
Mahmood Yakubu ya ce ya sauka daga matsayin Shugaban INEC ne domin zai zama ba “daidai” ba idan ya ci gaba da zama a ofis.
Shugaban hukumar zaben ya kuma bayyana cewa...
Mun Dade da koran Kabiru Marafa- APC
Mun Dade da koran Kabiru Marafa- APC
Babban jigon jam'iyyar APC a jihar Zamfara, Alhaji Lawal Liman ya ce sun dade da korar Sanata Kabir Marafa daga jam'iyyar.
Liman ya ce tun a shekarar 2019 suka dakatar da Marafa saboda yi...
Duka Biyu: Trump na Shirin Rasa Abu Biyu
Duka Biyu: Trump na Shirin Rasa Abu Biyu
Yanzu haka, matar Donald Trump, Melania, tana jiran ranar da za su bar White House ne, ta dankara masa saki, cewar tsohuwar hadimar matar Trump.
Hadimar mai suna Stephanie Wolkoff, ta bayyana hakan...
Buhari ga Matasa: Ya Rage Naku ku Rungumi Zaman Lafiya, mu Mun zo Gangara
Buhari ga Matasa: Ya Rage Naku ku Rungumi Zaman Lafiya, mu Mun zo Gangara
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin mataimakiyar shugaban majalisar dinkin duniya, Amina Mohammed.
A yayin da ya ke yi wa tawagarta bayani a kan zanga-zangar ENDSARS,...
Najeriya: Shugaban Kasar ya Kafa Kwamitin Sayar da Kadarorin da Aka Kwato Daga Hannun...
Najeriya: Shugaban Kasar ya Kafa Kwamitin Sayar da Kadarorin da Aka Kwato Daga Hannun Mabarnata
Shugaban kasa Muhammadi Buhari ya amince da kafa kwamitin sayar da kadarorin gwamnati da aka kwato daga hannun mabarnata.
Ministan shari'a, Abubakar Malami, ya rantsar da...
INEC: Farfesa Yakubu ya Sauka Daga Kujerar Shugaban
INEC: Farfesa Yakubu ya Sauka Daga Kujerar Shugaban
Shugaban hukumar zabe ta kasa, INEC, Farfesa Yakubu Mahmoud ya sauka daga kujerarsa.
A yanzu yana jiran tsammani kafin majalisar dattawa ta sabonta mai nadin nasa a karo na biyu.
Ya mika ragamar shugabanci...
An Gano Cewa Wani Gwamnan PDP Yana Shirin Komawa APC
An Gano Cewa Wani Gwamnan PDP Yana Shirin Komawa APC
Ana rade-radin cewa gwamnan Ebonyi, David Umahi yana shirin komawa APC daga PDP a wannan makon.
Majiyoyi sun bayyana cewa tuni dai aka fara tattaunawa tsakanin Umahi da shugabannin APC a...