Gwamnatin Kano na Kashe N4bn Kowacce Shekara Don Ciyar da ‘Yan Makaranta
Gwamnatin Kano na Kashe N4bn Kowacce Shekara Don Ciyar da 'Yan Makaranta
Gwamnatin jihar Kano wacce Ganduje ke jagoranta ta ce tana kashe naira biliyan 4 duk shekara wurin ciyar da 'yan makarantun kwana.
Kwamishinan ilimi, Sunusi Kiru ya sanar da...
Dalilan da Yasa Gwamnatin Tarayya Zata Ciyo Bashi Daga ƙasar Brazil
Dalilan da Yasa Gwamnatin Tarayya Zata Ciyo Bashi Daga ƙasar Brazil
Ministr kudi, zaonab Ahmed, ta ce Najeriya ta nemi sabon basshin Dalar Amurka biliyan biyu daga kasar Brazil.
Zainab ta ce gwamnatin tarayya za ta ciyo bashin kudaden ne domin...
FG: Za a Samu Hauhawar Wadanda Zasu Kamu da Cutar Korona a Karo na...
FG: Za a Samu Hauhawar Wadanda Zasu Kamu da Cutar Korona a Karo na Biyu
Yawan masu korona a Najeriya zai karu sosai nan da makonni biyu masu zuwa.
Babban sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ne ya tabbatar da hakan a...
Lai Mohammed: Majalisa na Tuhumar sa a Kan N19m
Lai Mohammed: Majalisa na Tuhumar sa a Kan N19m
Bayan Lai Mohammed ya gabatar da kasafin ma'aikatarsa na 2021 ne hukumar kididdiga ta fara yi masa tambayoyi na kure.
Ta ce ya aka yi ta ga yayi amfani da naira miliyan...
Shehu Sani ya yi Ba’a ga FG Kan Neman Rancen $1.2b Daga Brazil
Shehu Sani ya yi Ba’a ga FG Kan Neman Rancen $1.2b Daga Brazil
Shehu Sani ya yi ba’a ga gwamnatin Najeriya a kan neman rance daga kasar Brazil.
Najeriya na neman sabon rance na $1.2 biliyan na noma daga kasar ta...
Oyo: Majalisar ta Dakatar da Shugabannin Kananan Hukumomi 13 a Jahar
Oyo: Majalisar ta Dakatar da Shugabannin Kananan Hukumomi 13 a Jahar
Majalisar dokokin jihar Oyo ta dakatar da shugabannin kananan hukumomi goma sha uku.
An tattaro cewa an dakatar da su ne saboda kin bayar da hadin kai ga wani hukunci...
Kano: Gwamnatin ta Kafa Kwamiti Don Zaftarewa Iyaye Kuɗin Makaranta
Kano: Gwamnatin ta Kafa Kwamiti Don Zaftarewa Iyaye Kuɗin Makaranta
Gwammatin jihar Kano ta sanar da kafa wani kwamiti da zummar aiwatar da shirin zaftarewa iyayen ɗalibai a jihar kuɗin makaranta da kashi 25 cikin 100 sakamakon gararin da annobar...
Arewa: Gwamnonin Sun Sha Alwashin Tabbatar da Hadin Kan Najeriya
Arewa: Gwamnonin Sun Sha Alwashin Tabbatar da Hadin Kan Najeriya
A ranar Litinin, 2 ga watan Nuwamba gwamnonin arewa suka yi wani taro a gidan Sir Kashim Ibrahim da ke Kaduna.
Ba gwamnoni kadai suka je taron ba, ministoci, manyan sarakuna,...
Najeriya: Shugaban Kasar ya yi Ta’aziyyar Mutuwar Igwe Alex Nwokedi
Najeriya: Shugaban Kasar ya yi Ta'aziyyar Mutuwar Igwe Alex Nwokedi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar rasuwar Igwe Alex Nwokedi, Uthoko na Achalla.
Marigayi Igwe Alex Nwokedi shine basaraken garin Achalla da ke jihar Anambra kuma ya...
Sale Mamman: An fi Samun Wutar Lantarki Zamanin Buhari
Sale Mamman: An fi Samun Wutar Lantarki Zamanin Buhari
Ministan Wutar Lantarki a Najeriya Injiniya Saleh Mamman ya ce an samu ci gaba sosai kan yadda ake samun wutar lantarki a fadin kasar.
Ya bayyana hakan ne a wata tattaunawar musamman...