EndSARS: Gwamna Ganduje ya Bai Yana Wanda Suka Lalata Zanga -Zangar
EndSARS: Gwamna Ganduje ya Bai Yana Wanda Suka Lalata Zanga -Zangar
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi ikirarin cewa wasu mutane wanda basa son ganin ci gaban Najeriya ne suka bata zanga zangar #EndSars
Ganduje ya bayyana cewa ainihin zanga zangar...
Legas: Gwamnan ya Fusata da Rikicin Kabilanci, ya yi Tsokaci Mai Zafi
Legas: Gwamnan ya Fusata da Rikicin Kabilanci, ya yi Tsokaci Mai Zafi
Gwamnan jihar Legas, Sanwo-Olu, ya kai ziyara Fagba da ke wurin Ifako-Ijaiye, don jajanta wa wadanda asara ta hau kansu sakamakon wani rikici
Rikicin ya barke tsakanin Hausawa da...
Gamnatin Borno ta Dauki Nauyin Karatun Yaran CJTF da Boko Haram ta Kashe Tun...
Gamnatin Borno ta Dauki Nauyin Karatun Yaran CJTF da Boko Haram ta Kashe Tun 2013
Ya yi alkawarin N180m, buhuhunan hatsi da kwalayen abinci 27,000 ga mayaka 9000
Gwamnan ya shirya tsarin taimakawa matasan jami'an sa kai da aka kashe -...
2023: Magajin Buhari
2023: Magajin Buhari
Yankin kudu maso gabas ta kafe kan samar da shugaban kasa na gaba a 2023
A halin yanzu, Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya bi sahun wannan kira - Umahi ya bayyana cewa domin samar da zaman...
Najeriya: Muna Kan Aikin Samar da Filayen Jiragen Sama Guda Goma
Najeriya: Muna Kan Aikin Samar da Filayen Jiragen Sama Guda Goma
Gwamnatin Najeriya ta bada sanarwar cewa yanzu haka tana kan aikin samar da filayen sauka da tashin jiragen sama guda goma a wasu jihohin kasar don bunƙasa tattalin...
ENDSARS: Gwamnati ta Lissafa Muhimman Wuraren da Mabarnata Suka Lalata
ENDSARS: Gwamnati ta Lissafa Muhimman Wuraren da Mabarnata Suka Lalata
Har yanzu ana cigaba da samun sabbin rahotannin tafka ta'annati da mabarnata ke yi a sassan Nigeria.
Mabarnata na cigaba da kai farmaki wurare daban-daban mallakar gwamnati da daidaikun mutane -...
Wani Daga Cikin Ministocin Buhari ya Fashe da Kuka
Wani Daga Cikin Ministocin Buhari ya Fashe da Kuka
A Calabar, jihar Cross River, matasa sun lalata dukiyoyin gwamnati da dama da ke jihar
Wannan al'amarin ya sa karamin ministan wutar lantarki, Goddy Agba, zubar da hawaye Inda yayi kira ga...
Adamawa: Duk Wanda Bai Dawo da Kayan da ya Sata ba za a Rushe...
Adamawa: Duk Wanda Bai Dawo da Kayan da ya Sata ba za a Rushe Gidansa - Gwamnan Jahar
Gwamnan Jihar Adamawa ya bai wa waɗanda suka sace kayayyakin abinci a jihar wa'adin awa 12 da su mayar da abin...
Buhari ya Saka Sabon Shugaban INEC
Buhari ya Saka Sabon Shugaban INEC
Bayan ganin wa'adin mulkin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na neman karewa, Buhari ya sabunta nadinsa.
Kwatsam sai ga sanarwar sabunta nadin Farfesa Mahmood Yakubu a karo na biyu, inda zai kara yin wasu...
Sadiya Umar Farouq: Gaskiyata ta Fito Kan Rabon Abinci na Tallafin Korona
Sadiya Umar Farouq: Gaskiyata ta Fito Kan Rabon Abinci na Tallafin Korona
Ministar Ma'aikatar Jinkai da Cigaban Al'umma da Kare Afkuwar Bala'i a Najeriya ta faɗa wa BBC cewa wawason da wasu suka yi a rumbunan kayan abinci a jihohin...