Home SIYASA Page 191

SIYASA

Adamawa: Gwamnan ya Sasauta Dokar ta Baci a Jihar

0
Adamawa: Gwamnan ya Sasauta Dokar ta Baci a Jihar Gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Fintiri, ya sanar da dakatar da binciken gida-gida da aka fara a jihar Adamawa. An fara binciken ne domin gano irin kayayyakin da mabarnatan matasa suka kwasa daga...

Bayan Watanni 6 da Saukeshi, Ganduje ya Dawo da Muazu Magaji Cikin Gwamnatinsa

0
Bayan Watanni 6 da Saukeshi, Ganduje ya Dawo da Muazu Magaji Cikin Gwamnatinsa Gwamna Ganduje ya mayar da ma'aikatansa da ya sallama a baya bakin aiki. Tun ba'a gama maganar Dawisu ba, labarin Muazu Magaji ya sake shigowa - Tsohon kwamishanan...

Bikin Maulud: Abubuwan da Buhari ya Faɗa wa ‘Yan Nigeria

0
Bikin Maulud: Abubuwan da Buhari ya Faɗa wa 'Yan Nigeria Yayinda Najeriya ke bikin haihuwar annabi Muhammadu a ranar Alhamis, 29 ga watan Oktoba, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jawabi ga yan Najeria kan wasu muhimman batutuwa. Buhari ya ja...

Buhari ya Jinjina wa Matasan Borno

0
Buhari ya Jinjina wa Matasan Borno Matasan Borno sun sha jinjina daga wajen shugaba Buhari kan yadda suka kama kansu yayinda sauran mutane ke ta sace-sace da lalata kayayyaki a sauran jihohi. Gwamnan jihar, Babagana Zulum, shima ya yi alfahari da...

Kaduna: Gwamnatin ta yi Karin Haske Kan Jiragen Sojoji da ke Shawagi a Jihar

0
Kaduna: Gwamnatin ta yi Karin Haske Kan Jiragen Sojoji da ke Shawagi a Jihar Gwamnatin jihar Kaduna ta yi ƙarin haske game da jiragen sojoji masu saukan ungulu da ke yawo sararin samaniyar jihar. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida, Samuel...

Kano: Gwamnan ya Mayar da Dawisu Bakin Aikinsa

0
Kano: Gwamnan ya Mayar da Dawisu Bakin Aikinsa Daga karshe, Ganduje ya mayar da Dawisu bakin aikinsa bayan makonni biyu Hadimin Buhari Bashir Ahmad ya ce ba shi da hannu a dakatad da Dawisu - Dawisu ya mika godiyarsa ga abokan...

Yadda DCP Abba Kyari ya ‘Tatsi’ N41m Daga Hannun Yani Dan Kasuwa

0
Yadda DCP Abba Kyari ya 'Tatsi' N41m Daga Hannun Yani Dan Kasuwa Afeez Mojeed, wani ɗan kasuwa mazaunin Legas ya yi ikirarin fittacen ɗan sanda, DCP, Abba Kyari da jami'ansa sun amshe masa N41m. Mojeed ya bayyana hakan ne cikin wata...

Buhari: Mun Shawo Kan Matsalar Tsaro a Yankin Arewa Maso Yamma da Tsakiya

0
Buhari: Mun Shawo Kan Matsalar Tsaro a Yankin Arewa Maso Yamma da Tsakiya Ina matukar farin cikin yadda mulkina ya samar da tsaro da kwanciyar hankali a arewacin Najeriya, cewar Buhari. A cewarsa,mulkinsa ya samar da tsaro a arewa maso yamma...

Shugaban Jam’iyyar PDP, Uche Secondus, ya Yabawa Shugaba Buhari

0
Shugaban Jam'iyyar PDP, Uche Secondus, ya Yabawa Shugaba Buhari Abin mamaki a cewar wasu, shugaban jam'iyyar adawa ya yabawa shugaba Buhari Secondus ya jinjinawa Buhari saboda ya ajiye siyasa gefe wajen zaben Okonjo-Iweala - Tsohuwar ministar kudi na Najeriya na gab...

EndSARS: Gwamna Ganduje ya Bai Yana Wanda Suka Lalata Zanga -Zangar

0
EndSARS: Gwamna Ganduje ya Bai Yana Wanda Suka Lalata Zanga -Zangar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi ikirarin cewa wasu mutane wanda basa son ganin ci gaban Najeriya ne suka bata zanga zangar #EndSars Ganduje ya bayyana cewa ainihin zanga zangar...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno