Home SIYASA Page 192

SIYASA

Legas: Gwamnan ya Fusata da Rikicin Kabilanci, ya yi Tsokaci Mai Zafi

0
Legas: Gwamnan ya Fusata da Rikicin Kabilanci, ya yi Tsokaci Mai Zafi Gwamnan jihar Legas, Sanwo-Olu, ya kai ziyara Fagba da ke wurin Ifako-Ijaiye, don jajanta wa wadanda asara ta hau kansu sakamakon wani rikici Rikicin ya barke tsakanin Hausawa da...

Gamnatin Borno ta Dauki Nauyin Karatun Yaran CJTF da Boko Haram ta Kashe Tun...

0
Gamnatin Borno ta Dauki Nauyin Karatun Yaran CJTF da Boko Haram ta Kashe Tun 2013 Ya yi alkawarin N180m, buhuhunan hatsi da kwalayen abinci 27,000 ga mayaka 9000 Gwamnan ya shirya tsarin taimakawa matasan jami'an sa kai da aka kashe -...

2023: Magajin Buhari

0
2023: Magajin Buhari Yankin kudu maso gabas ta kafe kan samar da shugaban kasa na gaba a 2023 A halin yanzu, Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya bi sahun wannan kira - Umahi ya bayyana cewa domin samar da zaman...

Najeriya: Muna Kan Aikin Samar da Filayen Jiragen Sama Guda Goma

0
Najeriya: Muna Kan Aikin Samar da Filayen Jiragen Sama Guda Goma      Gwamnatin Najeriya ta bada sanarwar cewa yanzu haka tana kan aikin samar da filayen sauka da tashin jiragen sama guda goma a wasu jihohin kasar don bunƙasa tattalin...

ENDSARS: Gwamnati ta Lissafa Muhimman Wuraren da Mabarnata Suka Lalata

0
ENDSARS: Gwamnati ta Lissafa Muhimman Wuraren da Mabarnata Suka Lalata Har yanzu ana cigaba da samun sabbin rahotannin tafka ta'annati da mabarnata ke yi a sassan Nigeria. Mabarnata na cigaba da kai farmaki wurare daban-daban mallakar gwamnati da daidaikun mutane -...

Wani Daga Cikin Ministocin Buhari ya Fashe da Kuka

0
Wani Daga Cikin Ministocin Buhari ya Fashe da Kuka A Calabar, jihar Cross River, matasa sun lalata dukiyoyin gwamnati da dama da ke jihar Wannan al'amarin ya sa karamin ministan wutar lantarki, Goddy Agba, zubar da hawaye  Inda yayi kira ga...

Adamawa: Duk Wanda Bai Dawo da Kayan da ya Sata ba za a Rushe...

0
Adamawa: Duk Wanda Bai Dawo da Kayan da ya Sata ba za a Rushe Gidansa - Gwamnan Jahar     Gwamnan Jihar Adamawa ya bai wa waɗanda suka sace kayayyakin abinci a jihar wa'adin awa 12 da su mayar da abin...

Buhari ya Saka Sabon Shugaban INEC

0
Buhari ya Saka Sabon Shugaban INEC Bayan ganin wa'adin mulkin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na neman karewa, Buhari ya sabunta nadinsa. Kwatsam sai ga sanarwar sabunta nadin Farfesa Mahmood Yakubu a karo na biyu, inda zai kara yin wasu...

Sadiya Umar Farouq: Gaskiyata ta Fito Kan Rabon Abinci na Tallafin Korona

0
Sadiya Umar Farouq: Gaskiyata ta Fito Kan Rabon Abinci na Tallafin Korona Ministar Ma'aikatar Jinkai da Cigaban Al'umma da Kare Afkuwar Bala'i a Najeriya ta faɗa wa BBC cewa wawason da wasu suka yi a rumbunan kayan abinci a jihohin...

Gwamnatin Kaduna ta Fara bi Gida Gida Neman Kayan COVID-19

0
Gwamnatin Kaduna ta Fara bi Gida Gida Neman Kayan COVID-19 Gwamnatin jihar Kaduna ta fara bi gida gida domin gano kayayyakin tallafin COVID-19 da aka sace a fadin jihar Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, ya tabbatar da wannan atisayen a shafinsa...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno