Home SIYASA Page 193

SIYASA

Ganduje ya Gabatar da Wata Muhimmiyar Bukata a Gaban Rarara da Ali Nuhu

0
Ganduje ya Gabatar da Wata Muhimmiyar Bukata a Gaban Rarara da Ali Nuhu Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano, ya tunkari masana'antar shirya fina-finai domin su taimaka masa wajen tabbatar da zaman lafiya a jiharsa. Ganduje ya nemi Rarara da Ali...

Kaduna: Gwamnatin ta Sassauta Dokar ta Baci a Wasu Kananan Hukumomin Jahar 

0
Kaduna: Gwamnatin ta Sassauta Dokar ta Baci a Wasu Kananan Hukumomin Jahar  Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya kakaba dokar ta baci ta tsawon 24 a dukkan kananan hukumomin jihar An saka dokar takaita zirga-zirga a fadin jihar Kaduna ne biyo...

Buhari: Ku fatattaki ‘Ya’Yanku da Kayan Sata Idan Sun Kawo Gida

0
Buhari: Ku fatattaki 'Ya'Yanku da Kayan Sata Idan Sun Kawo Gida Wajibi ne duk wata mata ko kuma iyaye su mayar da yaransu ko mazansu su mayar da duk wasu kayan alatu da suka san ba za su iya siya...

Wasu Jihohin Sun Fara Raba wa Talakawa Tallafin Korona

0
Wasu Jihohin Sun Fara Raba wa Talakawa Tallafin Korona Bayan bata-gari sun fara balle ma'adanar kayayyakin tallafin COVID-19 cikin kwanakin da suka gabata, suna kwashe kayan abinci Cikin gaggawa gwamnonin jihohi sun fara raba kayan tallafi ba tare da jiran umarnin...

Najeriya: Gwamnonin Sun yi Martani a Kan Boye Kayan Tallafi Korona da Ake Zarginsu

0
Najeriya: Gwamnonin Sun yi Martani a Kan Boye Kayan Tallafi Korona da Ake Zarginsu Gwamnonin jihohi 36 na Najeriya sun karyata zargin adana kayan tallafin COVID-19 ba tare da rabawa talakawa ba Kungiyar gwamnonin Najeriya ta ce mafi yawan gwamnonin sun...

Ebonyi: Gwamna ya Fatattaki Hadimansa na Musamman a Kan Tsaro

0
Ebonyi: Gwamna ya Fatattaki Hadimansa na Musamman a Kan Tsaro Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya kori hadimansa na musamman da ke fannin tsaro. Ya hada da wasu manyan jami'ansa uku sakamakon kone ofisoshin 'yan sanda da aka yi ....

Ndume: Rage Albashin ‘Yan Majalisu ba Zai ƙara Komai a Tattalin Arziƙin Kasa ba

0
Ndume: Rage Albashin 'Yan Majalisu ba Zai ƙara Komai a Tattalin Arziƙin Kasa ba Sanata Ali Ndume ya yi korafi a kan kira da mutane ke yi na a rage albashin yan majalisun tarayya Ndume ya ce babu wani tasiri da...

Bata Gari sun Balle Gidan Yakubu Dogara, Jami’an Tsaro Sun Bude Musu Wuta

0
Bata Gari sun Balle Gidan Yakubu Dogara, Jami'an Tsaro Sun Bude Musu Wuta Fusatattun matasa a jihar Filato sun kutsa gidan tsohon kakakin majalisar wakilan Najeriya Matasan sun balle gidan Yakubu Dogara da ke kusa da asbitin koyarwa na jami'ar jihar...

Sanata Giwa: Mun Gaza, ku Yafe Mana#ENDSARS

0
Sanata Giwa: Mun Gaza, ku Yafe Mana#ENDSARS Sanata Florence Ita-Giwa ta gurfana a kan guiwoyinta tana rokon fusatattun matasa a Calabar Kamar yadda bidiyon ya bayyana, ta amince da cewa shugabanni a Najeriya sun gaza  Ta bukaci matasan da su dauka...

Ibadan: An Sace Babura 300 da Wasu Kayayyaki a Gidan Sanata

0
Ibadan: An Sace Babura 300 da Wasu Kayayyaki a Gidan Sanata Wasu matasa da ake zargin ƴan daba ne sun kai hari gidan Sanata Teslim Folarin a Ibadan Matasan sun sace kayayyaki kamar babura da firinji da kuɗin su ya...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno