Home SIYASA Page 194

SIYASA

Kaduna: Gwamnatin ta Saka Dokar Hana Fita a ƙaramar Hukuma Biyu

0
Kaduna: Gwamnatin ta Saka Dokar Hana Fita a ƙaramar Hukuma Biyu Gwamnatin Jihar Kaduna ta saka dokar hana fita a wasu yankuna na ƙananan hukumomin Kaduna ta Kudu da kuma Chukun na jihar ta tsawon awa 24. Dokar za ta yi...

Legas: Yadda ‘Yan Daba Suka Sace Takardun Makaranta na, Fasfoti da Kayan Abinci#Dan Majalisar

0
Legas: Yadda 'Yan Daba Suka Sace Takardun Makaranta na, Fasfoti da Kayan Abinci#Dan Majalisar Shugaban masu rinjaye na majalisar jihar Legas, Sanai Ogunbiade, ya ce 'yan ta'adda sun shiga gidansa na Ikorodu sun yi masa fashi da tsakar rana Ya wallafa...

Oyo: An Samu Wasu Bata Gari Sun Wawashe Gidan Sanata a Najeriya

0
Oyo: An Samu Wasu Bata Gari Sun Wawashe Gidan Sanata a Najeriya Wasu fusatattun matasa sun afka gidan sanata mai wakiltar Mazaɓar Oyo ta Tsakiya, Teslim Folarin, inda suka wawashe kayayyaki. Jaridar Premium Times ta ruwaito a yau Asabar cewa matasan...

Dalilin da Yasa Buhari ya ki Magana a Kan Harbin Lekki

0
Dalilin da Yasa Buhari ya ki Magana a Kan Harbin Lekki Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sanar sa dalilinta na yin shiru a kan harbe-harben Lekki. Mai bai wa shugaban kasar shawara na musamman a fannin yada labarai, Femi Adesina...

Cross Rivers: Kada a Sake a Harbi Masu Diban Kayan Tallafin Korona

0
Cross Rivers: Kada a Sake a Harbi Masu Diban Kayan Tallafin Korona Bayan samun labarin ana diban kayan tallafin Korona, gwamnan Cross RIver ya aika sako mai muhimmanci ga jami'an tsaro. Mai magana da yawun gwamnan ya saki jawabi da yammacin...

Buhari ya sha Alwashin Daukar Mataki a Kan Bata Gari #EndSARS

0
Buhari ya sha Alwashin Daukar Mataki a Kan Bata Gari #EndSARS Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai kalmashe kafa yana kallon kuda kwado yayi masa kafa ba Ya ce zai tabbatar ya kawo karshen ta'addanci, rikici da tashin hankali...

Jam’iyar PDP ta Dakatar da Ayyukan Siyasa da Shirin Zabe Saboda #EndSars

0
Jam'iyar PDP ta Dakatar da Ayyukan Siyasa da Shirin Zabe Saboda #EndSars PDP ta dakatar da duk wasu ayyukan siyasa da na jam'iyya sakamakon kashe-kashen matasa dalilin zanga-zangar EndSARS A cewar Sakataren yada labarai na jam'iyyar, Kola Ologhondiyan, wajibi ne su...

Buhari ya ce Mutum 69 ne Suka Mutu a Zanga-Zangar EndSars

0
Buhari ya ce Mutum 69 ne Suka Mutu a Zanga-Zangar EndSars Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce an kashe mutum 69 a zanga-zangar adawa da cin zarafin 'yan sanda da aka shafe tsawon kwanaki ana yi a kasar. Ya ce wadanda...

Legas: Gwamnatin ta Gurfanar da ‘Yan Sanda 23 a Gaban Kotu #ENDSARS

0
Legas: Gwamnatin ta Gurfanar da 'Yan Sanda 23 a Gaban Kotu #ENDSARS Gwamnatin Jihar Legas ta fitar da sunayen 'yan sandan da ta gurfanar a gaban kotu sakamakon cin zarafin mutane da kuma kisa ba tare da shari'a ba. Baki ɗayan...

LABARI DA DUMI-DUMINSA: Shugaba Buhari ya Shiga Taron Gaggawa da Tsoffin Shugabannin Najeriya

0
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Shugaba Buhari ya Shiga Taron Gaggawa da Tsoffin Shugabannin Najeriya Shugaban kasa ya kira taron gaggawa na tsofin shugabannin Najeriya - Kusan duka tsafin shugabannin sun shiga ganawar ta yanar gizo. Wannan ya biyo bayan jawabin da shugaban...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno