Home SIYASA Page 195

SIYASA

Arewa: Gwamnonin Sun Shiga Taron Gaggawa

0
Arewa: Gwamnonin Sun Shiga Taron Gaggawa   Gwamnonin jihohi arewacin kasar sun shiga wani taro na gaggawa yanzu haka - Suna taron ne a Sir Kashim Ibrahim House, da ke jihar Kaduna Koda dai babu cikakken bayani game da ganawar tasu, ana...

2023: Mutane 5 Daga Jam’iyar PDP Sun Fitar da Gwaninsu Wanda Zai Gaji Buhari

0
2023: Mutane 5 Daga Jam'iyar PDP Sun Fitar da Gwaninsu Wanda Zai Gaji Buhari Jam’iyyar PDP reshen Ebonyi ta yi barazanar sanya kafar wando daya da shugabanninta na kasa idan ba a mika tikitin zaben shugaban kasa na 2023 zuwa...

ENDSARS:A Garin Jos An Fafata Tsakanin Masu Zanga Zangar da ‘Yan Kasuwar Garin

0
ENDSARS:A Garin Jos An Fafata Tsakanin Masu Zanga Zangar da 'Yan Kasuwar Garin Wata hatsaniya da ta tashi a titin Ahmadu Bello Way daura da Kasuwar Terminus a tsakiyar birnin Jos hedikwatar jihar Filato da ke Arewa ta Tsakiyar Najeriya...

Bola Tinubu: Mahimman Abubuwa 10 da Babban ɗan Siyasar ya ce Game da Zanga-Zangar...

0
Bola Tinubu: Mahimman Abubuwa 10 da Babban ɗan Siyasar ya ce Game da Zanga-Zangar EndSARS Jagoran jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce zanga-zangar kyamar rundunar SARS ta sa gwamnati za ta yi gyara ga tsarin...

WhatsApp Yana Karfafa Dimokradiyya A Nigeria Amma Yana Rage Darajarta, Inji Masu Bincike Na...

0
WhatsApp Yana Karfafa Dimokradiyya A Nigeria Amma Yana Rage Darajarta, Inji Masu Bincike Na Birtaniya Da Nijeriya Sakamakon binciken da aka saki a yau, wanda masu binciken kasar Nijeriya da Birtaniya suka gabatar, ya bayyana gudunmawar da WhatsApp ya bayar...

Jenny dokin dake wasa da kananan yara a kasar Jamus

0
Jenny wani doki ne a birnin Frankfurt na kasar Jamus, dake yin atisaye shi kadai duk safiya. Mamallakin dokin ya tsufa, baya iya hawa dokin dan yin kilisa, wannan ta sanya doin n fi shi adai n zagayawa. Mutanan birnin...

Sarautar Sadaukin Sakkwato, ta dace da Malan Lawal Maidoki

0
Daga Abdullahi Hashimu Malan Lawal Maidoki, mutun ne mai amana kuma dattijo mai dattako ga dukkan al’amurran sa na yau da kullum. Lawal Maidoki, ya kasance shi ne shugaba na farko da ya fara jagorantar Zakka da Wakafi a...

Farin Rakumin dawa guda daya tak a duniya ya samu juna biyu

0
Farin Rakumin dawa da bincike ya nuna shi ne guda daya tak a duniya dake yankin Garissa na kasar Kenya, an bayar da rahoton cewar ya samu juna biyu. A watan Fabrairun shekarar 2017 ne dai aka haifi wannan farin...

Wani mutum ya shekara 1 yana yiwa makwabtansa fitsari a cikin tanki dan daukar...

0
Wani mutum mai suna Lin dan shekaru 69 da haihuwa ya shafe tsawon shekara guda yana yiwa makwabtansa fitsari a cikin ruwan taki, da kuma yin wanka a cikin tankin dan nuna fushinsa kan rashin kirkin da suka yi...

Saudiyya ta kaddamar da mikakkiyar hanyar da babu karkata mafi tsawo a duniya

0
Sadiyya t bude wata katafariyar hanyar da ta gina mikakkiya da babu karkata mai tsawon kilomita 256, wadda tafi kowacce hanya tsawo a duniya mara karkta. Hanyar dai ta tashi daga garin Al Haradh zuwa Al Badha, garuruwan da suka...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno