Tuesday, May 30, 2023
Home SIYASA Page 190

SIYASA

Jam’iyyar APC tayi babban kamu a jihar Jigawa

0
Jam’iyyar APC ta yi babban kamu a jihar Jigawa. Tsohon Kwamishina a Gwamnatin Sule Lamido kuma babban Lauyan Sule Lamido wanda yake jagirantar Sharia da ake yi masa a a Abuja ya sallama jam’iyyar PDP inda ya koma APC. Mana...

Sojojin Najeriya sun gano gawar Marigayi janar Alkali

0
Rundunar sojan Najeriya dake binciken kisan da aka yiwa marigayi Janar Alkali a kauyen Du dake yankin karamar hukumar Jos ta kudu sun ci nasarar gano gawar marigayin sojan. The post Sojojin Najeriya sun gano gawar Marigayi janar Alkali appeared...

Takai ne yafi dacewa da Kano a wannan lokaci – Ali Yakasai

0
An bayyana Malam Salihu Sagir Takai na jam’iyyar PRP a matsayin wanda yafi dacewa da ya zama Gwamnan jihar Kano na gaba. Mai sharhi kan al’amuran kasuwanci Alhaji Ali Sabo Yakasai ne ya bayyana hakan a wata mukala da...

2019 kujerar Gwamnan Kano allura ce a cikin ruwa – Adam Muhammad

0
  By Adam Muhammad Hakika zaben Gwamnan Kano a 2019 zabe ne da zai zo na rashin tabbas gurin waye zai iya lashe zaben ba tare da wata tangarda ba, sakamakon yan takara da ake da su a jam’iyyu mabamban ta...

Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Kaduna

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Kaduna a wata ziyara ta bazata, domin tattaunawa da Shugabanni da kuma jagororin addini a jihar domin gano bakin zaren matsalolin da jihar ke fuskanta. The post Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar...

Kafin ka zargi Sheikh Daurawa akan hudubarsa ka san abinda yace

0
  Daga Maje El-Hajeej Hotoro 1. Daga cikin Hanyoyi mafi muni na cin dukiyar Haram mafi muni shine karbar cin hanci da rashawa. Wanda Aka Tsinewa Mai Bayarwa Aka Kuma Tsinewa Mai Karba. Abdullahi bn Amr (Allah Ya kara yarda da...

Aisha Buhari ta karrama fitaccen dan sanda Abba Kyari

0
A yayin da take bikin cika shekara uku da kirkiro kungiyar Future Assued, uwar gidan Shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari ta karrama fitaccen dan sanda Abba Kyari bisa yadda yake nuna kwazo wajen Yaki da miyagun mutane batagari. A yayin...

Ganduje ya aika wa Sheikh Daurawa sammaci saboda yayi huduba akan bidiyon badakalarsa

0
A daren jiya Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya sa aka cikumo Kwamandan Hisba na jihar wanda yayi Hudubar juma’a akan faifan bidiyon Gwamna da aka nuno shi yana karbar dalar Amurka. Rahotanni sun tabbatar da cewar Gwamnan ya...

Dalibi dan JSS 3 ya dirkawa wata ‘yar bauta kasa cikin shege

0
Wani dalibi a wata karamar makarantar sakandire da aka sakaya sunanta a jihar Abiya ya dirkawa wata budurwa mai yiwa kasa hidama karkashin NYSC cikin shege. Lamarin dai ya janyo cece kuce a makarantar ta yadda akai mai yiwa kasa...

Gwamna Ganduje bai kyautawa ‘Yan makaranta da aka fito da su tituna ba

0
Daga Mansur Ahmed “An ci zarafin yaran nan kuma Allah zai saka musu amma a shawarance, Maimakon wannan abinda ake kawai a bawa GANDUJE Qur’ani bugun Lawi Dan Zarga ka rantse da Allah cewar sharri akai maka” Duk mutum mai cikakken...

Labarai