Bidiyon Ganduje na karbar ‘dollars’ gaskiya ne – EFCC
Hukumar dake yaki da yiwa tattalin arzikin kasa almundahana ta EFCC ta tabbatar da gaskiyar bidiyon da jaridar Daily Nigerian ta wallafa wanda aka nuna Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje yana karbar dollar yana sawa a babbar riga.
Jaridar Punch...
Rashin Tsari a Nijeriya: Bukatar Canji a 2019
Daga Ahmed Ibrahim
Tun bayan samun ‘yancin kai a shekarar 1960, Nijeriya ta sha fama da rikice-rikicen cikin gida da qalubalen tsaro. Tun daga juyin mulkin sojoji zuwa rikicin Maitatsine da kuma rikice-rikicen kabilanci da na addini. Nijeriya ta ga abubuwa da yawa!...
Shin ya zata kaya tsakanin Buhari da Ganduje a Kano?
A ranar Alhamis din nan ne Shugaba Muhammadu Buhari yake yakin neman zabensa a jihar Kano. Shin kuna ganin zai daga hannunGwamna Ganduje?
The post Shin ya zata kaya tsakanin Buhari da Ganduje a Kano? appeared first on Daily Nigerian...
Majalisar wakilai ta amince da 30,000 mafi karancin albashi
A ranar Talata majalisar dokoki ta kasa ta amince da sanya Naira 30,000 a matsatin mafi karancin albashin da suke fatan Gwamnatin tarayya zat zrar. Krin baan nn te.
The post Majalisar wakilai ta amince da 30,000 mafi karancin albashi...
Tsakanin Sarkin Kano Ado Bayero da Sarkin yakin Dutsen Gima
Daga Fatuhu Mustapha
Ance wata rana ana zaune a fada, sai sarkin Kano ya lura da Sarkin Yaki Muhammadu Dutsen Gima yana gyangyadi, sai sarki ya kalli Shamaki Dan Indo ya kalli Sarkin yaki, nan da nan Shamaki...
Ibrahim Tanko ya zama sabon Alkalin Alkalai na Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da Ibrahim Tanko Muhammad a matsayin mukaddashin alkalin alkalai na Najeriya.
The post Ibrahim Tanko ya zama sabon Alkalin Alkalai na Najeriya appeared first on Daily Nigerian Hausa.
Me ya sa ake ganin cancantar Atiku Abubakar fiye da Buhari a zaben 2019?
Me ya sa ake
ganin cancantar Atiku Abubakar fiye da Buhari a zaven 2019?
Fassarar
Rubutun Fidelis Nwagwu
January 25, 2019
Cin hanci da rashawa a cikin kowace irin gwamnati ba
baqon abu ba ne, sai dai kowace irin gwamnati da ke...
An cire ni ne saboda na ki yadda na bada cin hanci – Baffa...
The post An cire ni ne saboda na ki yadda na bada cin hanci – Baffa Bichi appeared first on Daily Nigerian Hausa.
Dubarudun tattalin arziki Buhari da cancantar zaben Atiku
Fassarar Rubutun Ilyasu Ibrahim
January 22, 2019
Ba sai an nanata ba, sanin duk wani xan Nijeriya ne
cewa tun bayan zaven 2015, kuma bayan xarewar Shugaban qasa Muhammadu Buhari
bisa karagar mulki abubuwa da dama, musamman waxanda suka shafi tattalin...
Shugba Buhari ya jagoranci taron manyan kasa a Abuja
The post Shugba Buhari ya jagoranci taron manyan kasa a Abuja appeared first on Daily Nigerian Hausa.