Home SIYASA Page 200

SIYASA

INEC ta ce Ganduje ne ya lashe zaben Gwamnan Kano

0
Hukumar zabe ta kasa reshen jihar Kano ta bayar da sanarwa a hukumance cewar Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ne ya lashe zaven Gwamnan jihar Kano da aka gudanar a ranar 23 ga watan Maris din nan. Ganduje ya...

Kotu ta dakatar da tattara sakamakon Bauchi

0
Babbar kotun tarayya dake babban birnin tarayya Abuja, ta dakatar da cigaba da tattara sakamakon Gwamnan Bauchi na karamar hukumar Tafawa Balewa. The post Kotu ta dakatar da tattara sakamakon Bauchi appeared first on Daily Nigerian Hausa.

Majalisar dattawa ta amince da 30,000 mafi karancin albashi

0
Majalisar dattawa ta kasa ta amince da Naira 30,000 a matsayin mafi karancin albashi a Najeriya. Mahalisar ta bayyana hakan nea zaman da ta yi a ranar Talata. Majalisar ta sanar da hakan ne bayan da kwamitin da aka dorawa...

Yaushe takaka zai san kansa?

0
Daga Ado Abdullahi A lokacin da al’umma ta shashance ta zama TALAUCI da JAHILCI sun yi mata katutu. Lokacin da suke wulaƙanta kansu wajen kyale mutumin kirki, nagartacce, ƙwararre da amana a gefe. Suka gwammace a ba su kuɗi su...

‘Yan bindiga sun sace Sheikh Ahmad Sulaiman Kano

0
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun sace fitaccen makarancin Al-qurani Sheikh Ahmad Sulaiman Kano, akan hanyarsa ta zuwa Katsina. An sace malamin ne a akan hanyar sheme zuwa Kankara shi da wasu mutum biyar,...

Akuyoyi sun addabi birnin Landan

0
Wani garken Awaki da ya bazama a cikin unguwar Llandudno dake tsakiyar birnin Landan ya hasala jama’a, inda suke kawo tsaikon ababen hawa akan tituna da kuma yin kashi ko ina. Awakin wadan da suka baro makiyayarsu sakamakon mamakon ruwan...

Rubzawar gini kan ‘yan makaranta a Legas

0
Wata mata ta rasa yaranta guda biyar a sanadiyar rusau da wani gini yayi a kan daliban wata makaranta a jihar Legas. Matar ta bayyana cewar yaran nata biyar ne suka rasu a sanadiyar wannan gini da ya rufto kan...

‘Yan sanda sun kama dangwalalliyar kuri’a a Kano

0
Rundunar ‘yan sanda a cikin sabon gari (Kano) sun kama buhu goma sha bakwai(17) cike da ballot papers da ake saran za’a kai su jihar Jigawa a daren jiya. A halin yanzu ana jiran umarnin kwamishinan ‘yan sanda na Kano...

Buhari da Atiku sun sake sanya hannu kan batun zabe

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari sun sake sanya hannu kan batun zabe cikin zaman lafiya ba tare da tashin hankali ba. Taron dai ya gudana a otal fin Transcorp karkashim jagorancin tsohon Shugaban kasa Abdulsalami Abubakar. The post Buhari da Atiku sun...

Gwalagwaji na haifar da cutar Sankara – Bincike

0
Wani bincike da jami’ar kimiyya da fasaha dake Offa jihar Kwara ta yi, ya nuna cewar amfani da kayan miyan da suka fara rubewa wanda aka fi sani da gwalagwaje na iya janyo cutar Sankara ko Kansa. The post Gwalagwaji...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno