Home SIYASA Page 201

SIYASA

Gwalagwaji na haifar da cutar Sankara – Bincike

0
Wani bincike da jami’ar kimiyya da fasaha dake Offa jihar Kwara ta yi, ya nuna cewar amfani da kayan miyan da suka fara rubewa wanda aka fi sani da gwalagwaje na iya janyo cutar Sankara ko Kansa. The post Gwalagwaji...

Zaben 2019 da farautar wanda zai hada kan kasa

0
Na Ahmed Ibrahim Babu shakka, Shugaba Buhari ba ya wakiltar abin da muke buqata a yau da kuma gobe. A yau Nijeriya tana cikin wani hali na rashin xorewar tarihi da kuma kasa koyon darasi daga abin da ya...

Bidiyon Ganduje na karbar ‘dollars’ gaskiya ne – EFCC

0
Hukumar dake yaki da yiwa tattalin arzikin kasa almundahana ta EFCC ta tabbatar da gaskiyar bidiyon da jaridar Daily Nigerian ta wallafa wanda aka nuna Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje yana karbar dollar yana sawa a babbar riga. Jaridar Punch...

Rashin Tsari a Nijeriya: Bukatar Canji a 2019

0
Daga Ahmed Ibrahim Tun bayan samun ‘yancin kai a shekarar 1960, Nijeriya ta sha fama da rikice-rikicen cikin gida da qalubalen tsaro. Tun daga juyin mulkin sojoji zuwa rikicin Maitatsine da kuma rikice-rikicen kabilanci da na addini. Nijeriya ta ga abubuwa da yawa!...

Shin ya zata kaya tsakanin Buhari da Ganduje a Kano?

0
A ranar Alhamis din nan ne Shugaba Muhammadu Buhari yake yakin neman zabensa a jihar Kano. Shin kuna ganin zai daga hannunGwamna Ganduje? The post Shin ya zata kaya tsakanin Buhari da Ganduje a Kano? appeared first on Daily Nigerian...

Majalisar wakilai ta amince da 30,000 mafi karancin albashi

0
A ranar Talata majalisar dokoki ta kasa ta amince da sanya Naira 30,000 a matsatin mafi karancin albashin da suke fatan Gwamnatin tarayya zat zrar. Krin baan nn te. The post Majalisar wakilai ta amince da 30,000 mafi karancin albashi...

Tsakanin Sarkin Kano Ado Bayero da Sarkin yakin Dutsen Gima

0
Daga Fatuhu Mustapha Ance wata rana ana zaune a fada, sai sarkin Kano ya lura da Sarkin Yaki Muhammadu Dutsen Gima yana gyangyadi, sai sarki ya kalli Shamaki Dan Indo ya kalli Sarkin yaki, nan da nan Shamaki...

Ibrahim Tanko ya zama sabon Alkalin Alkalai na Najeriya

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da Ibrahim Tanko Muhammad a matsayin mukaddashin alkalin alkalai na Najeriya. The post Ibrahim Tanko ya zama sabon Alkalin Alkalai na Najeriya appeared first on Daily Nigerian Hausa.

Me ya sa ake ganin cancantar Atiku Abubakar fiye da Buhari a zaben 2019?

0
Me ya sa ake ganin cancantar Atiku Abubakar fiye da Buhari a zaven 2019? Fassarar Rubutun Fidelis Nwagwu January 25, 2019 Cin hanci da rashawa a cikin kowace irin gwamnati ba baqon abu ba ne, sai dai kowace irin gwamnati da ke...

An cire ni ne saboda na ki yadda na bada cin hanci – Baffa...

0
The post An cire ni ne saboda na ki yadda na bada cin hanci – Baffa Bichi appeared first on Daily Nigerian Hausa.

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta