Home SIYASA Page 199

SIYASA

Masu binciken sararin samaniya sunyi nasarar daukar hoton ramin zurmiya na black hole

0
A karon farko, masana binciken sararin samaniya sunyi nasarar daukra hoton ramin zurmina na duniya, abinda ake kira black hole a turance. Shi da ramin black hole shine ginshikin duk duniyoyi da ake iya gani a sararin samaniya kamar...

Shugaba Buhari ya bar Najeriya zuwa Jordan da Dubai

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar Abuja babban birnin tarayyar Najeriya zuwa Amman babban birnin kasar Jordan dan halartar wani muhimmin taro da Sarkin kasar Abdullah ya gayyace shi. Daga bisani kuma Shugaba Buhari zai bar Amman din zuwa hadaddiyar...

El-Rufai ya kubutar da matafiya da akai yunkurin sacewa a hanyar Abuja

0
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasuru el-Rufai ya yi sanaduyar kubutar wasu mutane da aka yi yunkurin sacewa a hanyar Kaduna zuwa Abuja ranar Laraba da yamma. Lamarin ya faru ne a lolacin da masu garkuwa da mutane suka tare hanya,...

Shugaba Buhari ya zama inuwar giginya – Ado Abdullahi

0
Haƙiƙa babu abin da ya rage illa a yi wa ƴan Nijeriya fatan alheri ga wannan zaɓi da suka yi na shiga ZANGO NA GABA (NEXT LEVEL), na mulkin Shugaba Muhammadu Buhari. Fatanmu a nan shi ne ALLAH...

Rike kudaden Kananan hukumomi ya jawo matsalar tsaro a Arewa – Ahmad Ganga

0
Ta6ar6arewar tsaro a Arewacin Najeriya ya samo asali ne ta hanyar dakile hakkokin ‘Kananan Hukumomi da Gwamnonin Arewar suka yi, da kuma maganar ‘kaddara da Talakawa suka fiye yi idan alkaba’i ya same su. Wannan dalilin ne ya sa...

‘Yan Firamare na cin shanu 594 da kaji 148,000 da kwai miliyan 6 duk...

0
Mataimakin Shugaban kasa Yemi Oinbajo, ya bayyana cewar Gwamnatin tarayya na ciyar da dalin ban Firamare kwai miliyan shida da dubu dari takwas da kuma yanka musu shanu 598, sannan kuma daliban na lamushe dakwalen kaji 138,000 duk mako. Osinbajo...

Atiku ya fi Buhari gaskiya da tsoron Allah – Obasanjo

0
Tsohon Shugaban kasa Olushegun Obasanjo ya bayyana cewar duk da Atiku bai yi nasarar cin zaven Shugaban kasa ba, ba shakka yafi Buhari gaskiya da tsoro Allah. Obasanjo na wannan jawabi ne ranar Lahadi a yayin da Shugbannin jam’iyyar PDP...

Shugaba Buhari zai halarci bikin rantsar da Macky Sall na Senegal

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai halarci Dakar babban birnin kasar Senegal, domin shaida ransar d Shugaban kasa Macky Sall karo na biyu. The post Shugaba Buhari zai halarci bikin rantsar da Macky Sall na Senegal appeared first on Daily Nigerian...

Zaben Kano: Zamu karbi zabenmu a kotu – Abba K. Yusuf

0
Dan takarar Gwamnan Kano na jam’iyyar PDP Abba K. Yusuf ya bayyana cewar zasu karbi zabensu a kotu, kamar yadda mai magana da yawun Dan takarar Gwamnan Sanusi Bature ya bayar da sanarwa. Abu ne a bayyane cewar “an yiwa...

Kotu ta rushe dukkan zabukan fidda gwani na APC a Zamfara

0
Babbar kotun daukaka kara dake jihar Sakkwato ta soke dukkan zabukan fidda gwani na jam’iyyar APC a jihar Zamfara, a cewarta zaben da ya fidda Gwamna da mataimakinsa da ‘yan majalisun dokoki na tarayya da na jiha haramtacce ne. The...

Labarai

Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno