Gwamnatin Najeriya za ta Duba Buƙatun ƙungiyar ƙwadago – Dele Alake
Gwamnatin Najeriya za ta Duba Buƙatun ƙungiyar ƙwadago - Dele Alake
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta yi nazari kan bukatun kungiyar kwadago ta TUC a kokarin dakile yajin aikin da kungiyoyin kwadago ke barazanar shiga a fadin kasar a...
Shugaban Najeriya, Tinubu ya Roƙi Ma’aikatan Lafiya su Janye Yajin Aiki
Shugaban Najeriya, Tinubu ya Roƙi Ma'aikatan Lafiya su Janye Yajin Aiki
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya roƙi ma’aikatan lafiya na ƙasar ƙarƙashin ƙungiyar JOHESU da su janye yajin aikin da suke yi.
Shugaban ya yi wannan roƙo ne a ranar...
Yadda ɗan Takarar Gwamnan PDP ya ci Dukan Tsiya a Hannun ‘Yan Daban Siyasa
Yadda ɗan Takarar Gwamnan PDP ya ci Dukan Tsiya a Hannun 'Yan Daban Siyasa
Yan daban siyasa sun sa bulala sun zane ɗan takarar gwamnan PDP a Ogun, Segun Showunmi, a kusa da Kotu.
Rahoto ya nuna lamarin ya faru yau...
Cire Tallafin Mai: Dole Sai an ɗauki Tsauraran Matakai Idan ana so ƙasar ta...
Cire Tallafin Mai: Dole Sai an ɗauki Tsauraran Matakai Idan ana so ƙasar ta Ci gaba - Wike
Tsohon gwamnan jihar River da ke kudu maso kudancin Najeriya Nyesom Wike ya kare matakin da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya...
Gwamnatin Jihar Kano ta Fara Rushe Gine-Gine da ta ce an yi ba Bisa...
Gwamnatin Jihar Kano ta Fara Rushe Gine-Gine da ta ce an yi ba Bisa ƙa'ida ba
Gwamnatin jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya ta fara rushe wasu gine-gine da aka yi a filayen gwamnatin jihar.
A cikin wata sanarwa...
Ya Kamata Sabon Shugaban ƙasa ya Tunasar da Mutane Kafin Sanar da Cire Tallafin...
Ya Kamata Sabon Shugaban ƙasa ya Tunasar da Mutane Kafin Sanar da Cire Tallafin Mai - Shekarau
Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Ibrahim Shekarau ya ce da ya kamata sabon shugaban ƙasar ya yi wa 'yan ƙasar bayani kafin cire...
Rundunar Tsaro ta Musamman: Gwamnatin Bauchi za ta Dauki Matasa 20,000 Aiki
Rundunar Tsaro ta Musamman: Gwamnatin Bauchi za ta Dauki Matasa 20,000 Aiki
Gwamnatin Bauchi ta ce za ta dauki matasa akalla dubu 20,000 aiki domin yakar matsalar tsaro da tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali, karkashin wata rundunar tsaro...
Gwamna Zulum Zai ɗauki Malamai 5,000 Aiki da Dawo da Karatun Yamma
Gwamna Zulum Zai ɗauki Malamai 5,000 Aiki da Dawo da Karatun Yamma
Gwamnar jihar Borno, Babagana Zulum ya ce za a dauki malamai 5,000 aiki don fara karatun firamare da sakandare da rana domin magance matsololin cunkoso da kuma rage...
Sabon Gwamnan Kano, Abba Gida-Gida ya Kori Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai na jihar
Sabon Gwamnan Kano, Abba Gida-Gida ya Kori Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai na jihar
Sabon gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ci gaba da korar mutanen da gwamnatin Ganduje ta naɗa.
Da safiyar Talatan nan, Gwamna Yusuf ya kori shugaban hukumar...
Za mu Sake Bibiyar Shari’ar Ado Doguwa – Gwamna Abba
Za mu Sake Bibiyar Shari'ar Ado Doguwa - Gwamna Abba
Sabon gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya sha alwashin sake waiwayen shari'ar Ado Doguwa.
Abba gida-gida ya ce za su bibiyi shari'ar zargin kisan kai da ake yi da tsohon shugaban...