Home SIYASA Page 23

SIYASA

Shugaba Tinubu ya Gana da Tsohon Ministan Ilimi, Adamu Adamu

0
Shugaba Tinubu ya Gana da Tsohon Ministan Ilimi, Adamu Adamu   FCT Abuja - Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, na ganawa yanzu haka da tsohon ministan ilimi da ya gabata, Adamu Adamu, a fadar shugaban ƙasa Aso Rock, Abuja. Mista Adamu ya...

Shugaba Tinubu Ya Gabatar wa da Kotu Shaidar Karatunsa na Jami’ar Chicago

0
Shugaba Tinubu Ya Gabatar wa da Kotu Shaidar Karatunsa na Jami'ar Chicago   Shugaba Tinubu ya kare kansa game da rudanin da ya dabaibaye batun karatunsa a gaban Kotun sauraron korafin zaɓe mai zama a Abuja. Ta hannun lauyansa, shugaban kasan ya...

Cire Tallafin Fetur: Gwamna Zulum ya Samar da Motoci 300 Domin Kai Manoma Gonakinsu

0
Cire Tallafin Fetur: Gwamna Zulum ya Samar da Motoci 300 Domin Kai Manoma Gonakinsu   Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya nemar wa manoman jihar hanyar zuwa gonakinsu cikin sauƙi. Gwamnan ya samar da motoci 300 da za su yi jigilar...

Abubuwa 12 Game da Sabon Shugaban Masu Rinjaye, Opeyemi Bamidele

0
Abubuwa 12 Game da Sabon Shugaban Masu Rinjaye, Opeyemi Bamidele Bayan tattake wuri kan neman manyan muƙamai a zauren Majalisar Dattawan Najeriya, an bayyana sunan Michael Opeyemi Bamidele a matsayin shugaban masu rinjaye na majalisar. Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ne...

Shugaba Bola Tinubu ya Sanya Hannu Kan Dokar bai wa ɗalibai Bashi

0
Shugaba Bola Tinubu ya Sanya Hannu Kan Dokar bai wa ɗalibai Bashi   Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan dokar bai wa ɗalibai bashin karatu ta ƙasa. Mai magana da yawun Gwamnatin Tarayya, Dele Alake ne ya bayyana haka...

An Juya Kalamai na Kan Zaɓen Shugaban Majalisa Kirista ko Musulmi – Kashim Shettima

0
An Juya Kalamai na Kan Zaɓen Shugaban Majalisa Kirista ko Musulmi - Kashim Shettima Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya nesanta kansa da wasu kalamai da ya ce "ba daidai ba ne, kuma masu hatsari" da wasu ke alaƙantawa da...

Kaddamar da Kamfanin Najeriya Air da aka yi Yaudara ce – Majalisar Wakilan Najeriya

0
Kaddamar da Kamfanin Najeriya Air da aka yi Yaudara ce - Majalisar Wakilan Najeriya     Shugaban kwamitin majalisar wakilan Najeriya kan harkokin sufurin jiragen sama, Nnolim Nnaji, ya ce kaddamar da kamfanin Najeriya Air da aka yi yaudara ce. Ya bayyana hakan...

Abu bakwai da Gwamnatin Shugaba Tinubu ta Cimma da Manyan ƙungiyoyin ƙwadagon Najeriya

0
Abu bakwai da Gwamnatin Shugaba Tinubu ta Cimma da Manyan ƙungiyoyin ƙwadagon Najeriya   Kimanin kwana ɗaya, ma'aikata a Najeriya su tsunduma yajin aikin da zai karaɗe faɗin ƙasar, saboda nuna fushi a kan matakin janye tallafin man fetur da sabuwar...

Majalisar Dattawa ta Amince da Naɗa Mutane 20 a Matsayin Masu Bayar da Shawara...

0
Majalisar Dattawa ta Amince da Naɗa Mutane 20 a Matsayin Masu Bayar da Shawara ga Tinubu   Majalisar dattawan Najeriya ta amince da naɗa mutum 20 da shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu ya aike mata domin amincewarta ya naɗa su a...

Rusau: Kai Farmaki ne Kan Dukiyoyin Al’umma da Gwamnatin NNPP ke yi a kano...

0
Rusau: Kai Farmaki ne Kan Dukiyoyin Al'umma da Gwamnatin NNPP ke yi a kano -  APC   Babbar jam'iyyar adawa a Kano wato APC ta yi Allah wadai kan abin da ta bayyana da cewa "kai farmaki ne kan dukiyoyin al'umma"...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta