Sabon Gwamnan Katsina, Dr.Radda ya Fitar da Jerin Mukamai 11
Sabon Gwamnan Katsina, Dr.Radda ya Fitar da Jerin Mukamai 11
Sabon Gwamnan jihar Katsina, Dr. Dikko Umaru Radda ya fitar da wadanda za su rike masa mukami.
Arch. Ahmed Musa Dangiwa ne zai rike kujerar Sakataren gwamnati a mulkin Dikko Umaru...
Na Tabbata Zan Bar Najeriya Fiye da Yadda na Same ta a 2015 –...
Na Tabbata Zan Bar Najeriya Fiye da Yadda na Same ta a 2015 - Shugaba Buhari
Cikin jawabinsa na bankwana a safiyar Asabar, Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da ƙalubalaen da gwamnatinsa ta fuskanta, musamman game da garkuwa da...
Rantsar da Tinubu: Peter Obi ya Buƙaci ‘Yan Najeriya su Zauna Lafiya da Juna
Rantsar da Tinubu: Peter Obi ya Buƙaci 'Yan Najeriya su Zauna Lafiya da Juna
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya buƙaci ƴan Najeriya da su zauna cikin kwanciyar hankali.
Peter Obi ya yi kira ga ƴan...
Jam’iyyar NNPP ta yi Karin Bayyani Kan Raɗe-Raɗin Komawar Kwankwaso APC
Jam'iyyar NNPP ta yi Karin Bayyani Kan Raɗe-Raɗin Komawar Kwankwaso APC
Jam'iyyar NNPP ta yi watsi da raɗe-raɗin da ake yi na cewa ɗan takararta na shugabancin ƙasa, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso zai koma jam'iyyar APC.
Sakataren jam'iyyar ta NNPP na...
Ina Neman Afuwar Al’ummar ƙasa Game da Wahalhalun da Wasu Tsare-Tsarenmu Suka Haifar –...
Ina Neman Afuwar Al’ummar ƙasa Game da Wahalhalun da Wasu Tsare-Tsarenmu Suka Haifar - Shugaba Buhari
Shugaban Najeriya mai barin gado, Muhammadu Buhari ya nemi afuwar al'ummar ƙasar game da wasu manufofin gwamnatinsa waɗanda ya ce ya san sun haifar...
Kotun ɗaukaka ƙara Rashen Jihar Kano ta Dakatar da Hukuncin Soke Nasarar Jam’iyyar Labour...
Kotun ɗaukaka ƙara Rashen Jihar Kano ta Dakatar da Hukuncin Soke Nasarar Jam'iyyar Labour a Jihar Abia
Kotun ɗaukaka ƙara a Najeriya rashen Jihar Kano ta ba da umarnin dakatar da hukuncin da wata babbar kotun tarayya ta yi na...
Sunayen Manyan ‘Yan Siyasar da ake Tunanin Tinubu zai ba Ministoci
Sunayen Manyan ‘Yan Siyasar da ake Tunanin Tinubu zai ba Ministoci
Wani rahoto da jaridar Nigerian Tribune ta wallafa na nuni da cewa zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya fara duba tsarin majalisar ministocinsa da kuma ta masu...
Lamidi Apapa ya Musanta Zargin ƙarbar N500m Domin kawo cikas ga ƙarar da LP...
Lamidi Apapa ya Musanta Zargin ƙarbar N500m Domin kawo cikas ga ƙarar da LP ta Shigar a Kotun Sauraron ƙararrakin Zaɓen Shugaban ƙasa
Gaskiya ta fito dangane da batun cika aljihun shugaban tsagin jam'iyyar Labour Party, Lamidi Apapa, da N500m.
Apapa...
Gwamna Matawalle ya Bukaci Hukumar EFCC da ta Binciki Ministocin Buhari
Gwamna Matawalle ya Bukaci Hukumar EFCC da ta Binciki Ministocin Buhari
Gwamna Bello Matawalle na Zamfara ya bukaci Hukumar EFCC da ke yaƙi da rashawa ta soma bincikenta da jami'an gwamnatin Buhari da ministocinta, da zaran an sauka daga mulki.
Jaridar...
Kano da Abuja: Gwamnatin Tarayya ta Amince a Jinginar da Filin Jiragen Sama
Kano da Abuja: Gwamnatin Tarayya ta Amince a Jinginar da Filin Jiragen Sama
Gwamnatin Najeriya ta amince a jinginar da filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja da kuma Mallam Aminu Kano da ke Kano.
Gwamnati ta amince da wannan...