Firaministan Pakistan ya taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe
Firaministan Pakistan ya taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe
Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif ya taya Tinubu murnar cin zaɓe.
A cikin wani sako da mista Sharif ya wallafa a shafinsa na twita, ya ce yana taya zaɓaɓɓen shugaban Najeriya da ya samu...
An Kama Zaɓabben ɗan Majalisar Wakilai na NNPP a Kano
An Kama Zaɓabben ɗan Majalisar Wakilai na NNPP a Kano
Ƴan sanda a jihar Kano sun kama ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Dala a majalisar wakilai ta tarayya, Sani Madakin Gini, wanda aka zaɓa a makon jiya, bisa laifin mallakar...
Firaministan Birtaniya ya Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe
Firaministan Birtaniya ya Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe
Firaministan Birtaniya Rishi Sunak ya taya zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Najeriya Bola Tinubu murnar lashe zaɓe.
A wani sako da mista Sunak ya wallafa a shafinsa na twita ya ce "ina cikin murna na...
Ƙasar Amurka ta Taya Bola Tinubu Murnar Cin Zaɓe
Ƙasar Amurka ta Taya Bola Tinubu Murnar Cin Zaɓe
Ƙasar Amurka ta taya Bola Tinubu murnar cin zaɓe a matsayin zaɓaɓɓen shugaban Najeriya a zaɓen da aka kammala.
Amurkar ta ce wannan zaɓe da aka fafata, ya kawo wani sabon lokaci...
Zaɓaɓɓen Shugaban ƙasar Najeriya, Tinubu ya Karɓi Shaidarsa ta Cin Zaɓe
Za sanyien Shugaban Najeriya,
Tinubu ya Karɓi Shaidarsa ta Cin Zaɓe
zaɓen Najeriya ta aikin wa za a dakatar da tsare Najeriya Bola Ahmed Tinubu cin zaɓen 2023.
Shugaban Zaɓen mataimakin, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana masa a Abuja.
Haka...
Kotu ta Tura Alhassan Ado Doguwa Zuwa Gidan Yari
Kotu ta Tura Alhassan Ado Duguwa Zuwa Gidan Yari
Wata kotun majistare a jihar Kano ta aike da shugaban masu rinjaye na majalisar wakilan Najeriya Alhassan Ado Duguwa zuwa gidan yari bayan gurfanar da shi a gaban kotun.
Ana zargin ɗan...
Hukumar EFCC ta Gurfanar da A.A Zaura Kan Zambar Dala Miliyan 1.320
Hukumar EFCC ta Gurfanar da A.A Zaura Kan Zambar Dala Miliyan 1.320
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin Najeriya zagon ƙasa ta gurfanar da ɗan takarar Majalisar Dattawa na Kano ta Tsakiya na jam'iyyar APC, AA Zaura a...
Za mu ƙalubalanci Nasarar Tinubu a kotu – Jam’iyyar LP
Za mu ƙalubalanci Nasarar Tinubu a kotu - Jam'iyyar LP
Jam'iyyar Labour Party (LP) mai adawa a zaɓen shugaban kasa na Najeriya ta bayyana cewa za ta ƙalubalanci sakamakon zaɓen da ya bayyana Bola Tinubu na jam'iyyar APC mai mulki...
Bola Tinubu na Jam’iyyar APC Ya Zama Zababben Shugaban Kasar Najeriya – INEC
Bola Tinubu na Jam'iyyar APC Ya Zama Zababben Shugaban Kasar Najeriya - INEC
Bayan kwanaki uku ana kirga da tattaa kuri'u, an kawo karshen zaben shugaban kasan
Yan takara uku sun fafata matuka inda kowannensu ya samu nasara a jihohi 12...
Kaɗan Daga Cikin Sakamakon Zabe
Kaɗan Daga Cikin Sakamakon Zabe
Sakamakon zabe sun fara fitowa daga runfunan zabe da dama a fadin tarayya. An rufe tantance masu niyyar zabe a karfe 2:30 na rana bisa tsarin INEC. Ku biyo nan don samun sakamako da duminsu...