Firaministan Birtaniya ya Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe

 

Firaministan Birtaniya Rishi Sunak ya taya zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Najeriya Bola Tinubu murnar lashe zaɓe.

A wani sako da mista Sunak ya wallafa a shafinsa na twita ya ce “ina cikin murna na ganin mun yi aiki tare domin karfafa yanayin tsaro da kuma hulɗar kasuwanci tsakanin mu.

Firamistan ya kuma ce zai yi aiki tare da sabon shugaban na Najeriya domin ci gaban ƙasashen biyu.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here