Home SIYASA Page 34

SIYASA

Gwamna Buni ya ɗage Haramcin Hawa Babura a  Yankunan Jihar Yobe Bayan Shekara 11

0
Gwamna Buni ya ɗage Haramcin Hawa Babura a  Yankunan Jihar Yobe Bayan Shekara 11 Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe, ya sanar da ɗage haramcin amfani da babura a faɗin ƙananan hukumomi bakwai na jihar. Wannan na kunshe ne cikin...

Zaɓen Gwamnoni: ɓata Garin ‘Yan Siyasa na Shirin Shigo da ‘Yan Daba Kano –...

0
Zaɓen Gwamnoni: ɓata Garin 'Yan Siyasa na Shirin Shigo da 'Yan Daba Kano - Rundunar 'Yan Sandan Jihar     Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta fallasa wani shiri da wasu ɓata garin ƴan shiyasa ke shiryawa a jihar. Rundunar ƴan sandan ta...

Atiku Abubakar ya Jagoranci Zanga-Zangar PDP a Abuja

0
Atiku Abubakar ya Jagoranci Zanga-Zangar PDP a Abuja   Ɗan takarar shugaban Najeriya ƙarƙashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya jagoranci wata zanga-zangar lumana da jam'iyyarsa ta shirya a Abuja domin nuna adawa da sakamakon zaɓen shugaban ƙasar na 2023. Shugaban jam'iyyar na...

Jam’iyyar PDP na Gudanar da Zanga-Zanga a Ofishin INEC da ke Abuja

0
Jam'iyyar PDP na Gudanar da Zanga-Zanga a Ofishin INEC da ke Abuja   Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya na gudanar da wata zanga-zanga a shalkwatar hukumar zaɓen ƙasar INEC a Abuja babban birnin ƙasar. Shugaban jam'iyyar na ƙasar Iyorchia Ayu,...

Shugaba Muhammadu Buhari Zai Tafi Qatar

0
Shugaba Muhammadu Buhari Zai Tafi Qatar   Shugaban Najeriya muhammadu Buhari zai tafi Qatar a yau Asabar, domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya na biyar game da abin da ya shafi kasashe masu ƙarancin ci gaba wanda za a yi a...

Mun Tanadi Lauyoyinmu Tsaf Domin Tunkarar PDP da LP a Kotu – APC

0
Mun Tanadi Lauyoyinmu Tsaf Domin Tunkarar PDP da LP a Kotu - APC   Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam'iyyar APC ya ce jam'iyyar ta shirya lauyoyinta tsaf waɗanda za su tunkari lauyoyin 'yan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar...

Ba za mu ƙalubalanci Sakamakon Zaɓen Tinubu ba – SDP

0
Ba za mu ƙalubalanci Sakamakon Zaɓen Tinubu ba - SDP Jam'iyyar SDP mai adawa a Najeriya ta ce ba za ta kalubalanci sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da hukumar zaɓe ta sanar ba wanda ya bai wa Bola Tinubu nasara. Shugaban jam'iyyar...

Nasarar Tinubu Nufin Allah ne – Aisha Buhari

0
Nasarar Tinubu Nufin Allah ne – Aisha Buhari Mai ɗakin shugaban Najeriya, Aisha Buhari, ta kwatanta nasarar Bola Tinubu na jam'iyyar APC a zaɓen shugaban ƙasa da aka kammala da cewa nufi ne na Allah. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ya ruwaito...

Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Maiduguri

0
Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Maiduguri Shugaba Muhammadu Buhari na wata ziyara ta kwana ɗaya a Maiduguri, babban birnin jihar Borno. Buhari ya isa Maiduguri ne da misalin karfe 11 na safe, inda yake tare da rakiyar manyan jami'an gwamnati. Shugaban ya...

Kungiyar Afenifere ta yi Alla-Wadai da Zaɓen Tinubu

0
Kungiyar Afenifere ta yi Alla-Wadai da Zaɓen Tinubu   Pa Ayo Adebanjo, shugaban kungiyar Yarabawa ta Afenifere, ya mayar da martani kan ayyana ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasa. Yayin...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta