Home SIYASA Page 35

SIYASA

Firaministan Pakistan ya taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe

0
Firaministan Pakistan ya taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif ya taya Tinubu murnar cin zaɓe. A cikin wani sako da mista Sharif ya wallafa a shafinsa na twita, ya ce yana taya zaɓaɓɓen shugaban Najeriya da ya samu...

An Kama Zaɓabben ɗan Majalisar Wakilai na NNPP a Kano

0
An Kama Zaɓabben ɗan Majalisar Wakilai na NNPP a Kano   Ƴan sanda a jihar Kano sun kama ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Dala a majalisar wakilai ta tarayya, Sani Madakin Gini, wanda aka zaɓa a makon jiya, bisa laifin mallakar...

Firaministan Birtaniya ya Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe

0
Firaministan Birtaniya ya Taya Tinubu Murnar Cin Zaɓe   Firaministan Birtaniya Rishi Sunak ya taya zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Najeriya Bola Tinubu murnar lashe zaɓe. A wani sako da mista Sunak ya wallafa a shafinsa na twita ya ce "ina cikin murna na...

Ƙasar Amurka ta Taya Bola Tinubu Murnar Cin Zaɓe

0
Ƙasar Amurka ta Taya Bola Tinubu Murnar Cin Zaɓe   Ƙasar Amurka ta taya Bola Tinubu murnar cin zaɓe a matsayin zaɓaɓɓen shugaban Najeriya a zaɓen da aka kammala. Amurkar ta ce wannan zaɓe da aka fafata, ya kawo wani sabon lokaci...

Zaɓaɓɓen Shugaban ƙasar Najeriya, Tinubu ya Karɓi Shaidarsa ta Cin Zaɓe

0
Za sanyien Shugaban Najeriya, Tinubu ya Karɓi Shaidarsa ta Cin Zaɓe  zaɓen Najeriya ta aikin wa za a dakatar da tsare Najeriya Bola Ahmed Tinubu cin zaɓen 2023. Shugaban Zaɓen mataimakin, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana masa a Abuja. Haka...

Kotu ta Tura Alhassan Ado Doguwa Zuwa Gidan Yari

0
Kotu ta Tura Alhassan Ado Duguwa Zuwa Gidan Yari   Wata kotun majistare a jihar Kano ta aike da shugaban masu rinjaye na majalisar wakilan Najeriya Alhassan Ado Duguwa zuwa gidan yari bayan gurfanar da shi a gaban kotun. Ana zargin ɗan...

Hukumar EFCC ta Gurfanar da A.A Zaura Kan Zambar Dala Miliyan 1.320

0
Hukumar EFCC ta Gurfanar da A.A Zaura Kan Zambar Dala Miliyan 1.320 Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin Najeriya zagon ƙasa ta gurfanar da ɗan takarar Majalisar Dattawa na Kano ta Tsakiya na jam'iyyar APC, AA Zaura a...

Za mu ƙalubalanci Nasarar Tinubu a kotu – Jam’iyyar LP

0
Za mu ƙalubalanci Nasarar Tinubu a kotu - Jam'iyyar LP   Jam'iyyar Labour Party (LP) mai adawa a zaɓen shugaban kasa na Najeriya ta bayyana cewa za ta ƙalubalanci sakamakon zaɓen da ya bayyana Bola Tinubu na jam'iyyar APC mai mulki...

Bola Tinubu na Jam’iyyar APC Ya Zama Zababben Shugaban Kasar Najeriya – INEC

0
Bola Tinubu na Jam'iyyar APC Ya Zama Zababben Shugaban Kasar Najeriya - INEC Bayan kwanaki uku ana kirga da tattaa kuri'u, an kawo karshen zaben shugaban kasan Yan takara uku sun fafata matuka inda kowannensu ya samu nasara a jihohi 12...

Kaɗan Daga Cikin Sakamakon Zabe

0
Kaɗan Daga Cikin Sakamakon Zabe   Sakamakon zabe sun fara fitowa daga runfunan zabe da dama a fadin tarayya. An rufe tantance masu niyyar zabe a karfe 2:30 na rana bisa tsarin INEC. Ku biyo nan don samun sakamako da duminsu...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta