Gwamna Fubara na Shirin sauya sheka, Ciyamomi Sun Fice Daga PDP Zuwa APC
Gwamna Fubara na Shirin sauya sheka, Ciyamomi Sun Fice Daga PDP Zuwa APC
Rivers - Wasu daga cikin shugabannin ƙananan hukumomi na riƙon ƙwarya waɗanda Gwamna Siminalayi Fubara ya naɗa a jihar Ribas sun fice daga PDP.
Rahotanni sun nuna kantomomin...
Ambaliyr Maiduguri: Gwamna Zulum ya ƙaddamar da Aikin Raba Tallafi ga Mutane Miliyan Biyu
Ambaliyr Maiduguri: Gwamna Zulum ya ƙaddamar da Aikin Raba Tallafi ga Mutane Miliyan Biyu
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ƙaddamar da aikin raba tallafi ga mutane fiye da miliyan biyu da ambaliyar Maiduguri ta shafa.
Magidanta 5,235 ne...
Tsige Damagum: Atiku ya Fara Tuntuɓar NWC
Tsige Damagum: Atiku ya Fara Tuntuɓar NWC
FCT Abuja - Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya goyi bayan shirin tsige muƙaddashin shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Umar Damagum.
Bayanai sun nuna cewa Atiku ya fara tuntuɓar ƴan kwamitin gudanarwa...
PDP ta Zargi APC da Tafka Maguɗi a Zaɓen Edo
PDP ta Zargi APC da Tafka Maguɗi a Zaɓen Edo
Jam'iyyar PDP ta yi watsi da sakamakon zaɓen Gwamnan Jihar Edo da aka yi a ranar Asabar, wanda Hukumar INEC ta sanar da ɗan takarar APC Sanata Monday Okpebholo a...
Kotu ta Kori ƙarar Tsige Ganduje Daga Shugabancin APC
Kotu ta Kori ƙarar Tsige Ganduje Daga Shugabancin APC
Mai Shari'a Inyang Ekwo ya kori ƙarar da Ƙungiyar ’Yan APC na Yankin Arewa ta Tsakiya ta shigar ne bisa dalilai da dama
Babbar Kotun Tarayya ta kori ƙarar da aka shigar...
INEC ta Sanar da Okpebholo na Jam’iyyar APC a Matsayin Wanda ya Lashe Zaben...
INEC ta Sanar da Okpebholo na Jam'iyyar APC a Matsayin Wanda ya Lashe Zaben Gwamnan Edo
Jihar Edo - Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta sanar da wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Edo.
Hukumar ta tabbatar da Monday...
Zaɓen Edo: Ina Cike da ƙwarin Gwiwa a Wannan Zaɓe – Ɗan Takara LP
Zaɓen Edo: Ina Cike da ƙwarin Gwiwa a Wannan Zaɓe - Ɗan Takara LP
A nasa ɓangare ɗan takarar jam'iyyar LP a zaɓen gwaman jihar Edo, Olumide Akpata ya ce yana cike da ƙwarin gwiwar samaun nasara a zaɓen da...
Zaɓe na Tafiya Yadda ya Kamata a Edo – Ɗan takarar APC
Zaɓe na Tafiya Yadda ya Kamata a Edo - Ɗan takarar APC
Dan takarar jam'iyyar APC mai hamayya a zaɓen gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya ce ya yaba da yadda tsarin zaɓen gwaman jihar ke tafiya.
Yayain da yake jawabi...
Kwankwaso ba Shi da Tasiri a Siyasar Najeriya – PDP
Kwankwaso ba Shi da Tasiri a Siyasar Najeriya - PDP
Jam’iyyar PDP ta mayar da martani kan kalaman da sanata Rabi’u Kwankwaso, dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023 ya yi wanda ya yi iƙirarin cewa jam’iyyar...
PDP ta Mutu, APC ta Jefa Kanta Cikin Halaka – Kwankwaso
PDP ta Mutu, APC ta Jefa Kanta Cikin Halaka - Kwankwaso
Jagoran jam'iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce jam'iyyar PDP mai hamayya a ƙasar ta mutu a fagen siyasar ƙasar.
Yayin da yake jawabi a ofishin jam'iyyar...