Karin Harajin VAT Zai Jefa Talaka Cikin Mawuyacin Hali – Atiku
Karin Harajin VAT Zai Jefa Talaka Cikin Mawuyacin Hali - Atiku
Abuja - Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya ce karin harajin VAT da ake shirin yi a kasar nan zai zama wata wuta da za ta cinye rayuwar...
Gwamnatina na ɗaukar Matakai Masu Tsauri ne Don Gina ƙasarmu – Tinubu
Gwamnatina na ɗaukar Matakai Masu Tsauri ne Don Gina ƙasarmu - Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa na ɗaukar matakai masu tsauri ne domin gina ƙasar tare da samar mata ingantaccen ci gaba.
Yayin da yake jawabi ga ƙungiyar...
Jawabin Shugaba Tinubu Kan Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa
Jawabin Shugaba Tinubu Kan Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa
A jawabinsa na farko tun bayan da aka fara zanga zangar nuna rashin amincewa da tsadar rayuwa a sassan kasar daban daban shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nuna takaici kan tarzomar da ta...
Gwamnatin Najeriya ta yi Allah Wadai da Tashin Hankalin da Aka Samu Yayin Zanga-Zanga
Gwamnatin Najeriya ta yi Allah Wadai da Tashin Hankalin da Aka Samu Yayin Zanga-Zanga
Gwamnatin Najeriyar ta yi Allah wadai da tashin hankalin da ake samu yayin zanga-zangar ƙuncin rayuwa da aka fara a sassan kasar a jiya Alhamis.
Malam Abdul'aziz...
Jawabin Gwamnan Kano Gabannin Zanga-Zanga
Jawabin Gwamnan Kano Gabannin Zanga-Zanga
Jihar Kano - Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ce gwamnati ba za ta lamunci wani yunkuri ba zai kawo tashin hankali ba a zanga-zangar da za a yi gobe Alhamis.
Abba Kabir ya...
Hukumar Zaɓe ta Jihar Kano ta Fitar da Ranar Zaɓen ƙananan Hukumomi
Hukumar Zaɓe ta Jihar Kano ta Fitar da Ranar Zaɓen ƙananan Hukumomi
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano ta ayyana 30 ga watan Nuwamba a matsayin ranar gudanar da zaɓukan ƙananan hukumomi.
Wannan ya zo ne bayan hukuncin kotun...
Gabannin Zanga-Zanga: Majalisar Wakilan Najeriya na Ganawa da Matasa a Abuja
Gabannin Zanga-Zanga: Majalisar Wakilan Najeriya na Ganawa da Matasa a Abuja
Majalisar wakilan Najeriya ta fara zaman gaggawan da ta tsara yi yau, Laraba domin tattauna muhimman batutuwan da suka shafi ƙasar.
A farkon makon nan ne, majalisar ta sanar da...
Tinubu ya sa Hannu Kan Dokar Mafi ƙanƙantar Albashi ta N70,000
Tinubu ya sa Hannu Kan Dokar Mafi ƙanƙantar Albashi ta N70,000
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sa hannu kan dokar mafi ƙanƙantar albashi ta naira dubu 70,000.
Matakin ya kawo ƙarshen watannin da aka shafe ana tattaunawa tsakanin hukumomi da ƴan...
Majalisar Dokokin Najeriya za ta Katse Hutunta Don Tattauna Muhimman Batutuwan ƙasar
Majalisar Dokokin Najeriya za ta Katse Hutunta Don Tattauna Muhimman Batutuwan ƙasar
Majalisar wakilan Najeriya za ta katse hutunta na shekara domin yin wani zama a ranar Laraba da nufin tattauna muhimman batutuwan da suka buƙaci majalisar ta yi magana...
Gwamnatin Jigawa za ta Haɗa Hannu da Saudiyya Don Inganta Makarantun Tsangaya
Gwamnatin Jigawa za ta Haɗa Hannu da Saudiyya Don Inganta Makarantun Tsangaya
Gwamnatin jihar Jigawa za ta haɗa hannu da gidauniyar 'Alfurqan Qur'anic' ta ƙasar Saudiyya don inganta makarantun tsangaya da ke faɗin jihar.
Cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa labaran...