Home SIYASA Page 77

SIYASA

Mun Cika Alkawuran da Muka Yiwa ‘Yan Najeriya a 2015 a Dukkan Bangarori, Musamman...

0
Mun Cika Alkawuran da Muka Yiwa 'Yan Najeriya a 2015 a Dukkan Bangarori, Musamman Gidaje - Shugaba Buhari Benin - Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta cika alkawuran da ta yiwa yan Najeriya a shekarar 2015 a dukkan...

Dakarun MNJTF Sun Halaka Mayakan Boko Haram/ISWAP 15 da Kwamandan Kungiyar

0
Dakarun MNJTF Sun Halaka Mayakan Boko Haram/ISWAP 15 da Kwamandan Kungiyar Dakarun Rundunar Sojin Hadin Gwiwa MNJTF sun sami nasarar halaka mayakan kungiyar tada kayar baya ta Boko Haram tsagin ISWAP, Abu Fatima da wasu Karin Mayakan Kungiyar 15, a...

2023: Zan Maimaita Duk Nasarorin da na Samu a Ribas a Matakin Tarayya –...

0
2023: Zan Maimaita Duk Nasarorin da na Samu a Ribas a Matakin Tarayya - Rotimi Amaechi Ministan Sufuri na Najeriya, Rotimi Amaechi ya ci gaba da neman goyon bayan al'umma kan kudirin sa na takarar shugaban kasa. Gabanin zaben 2023, Amaechi...

Shugaba Buhari ya Aminci da Bude Sabbin Polytechnic a Jahohi 3

0
Shugaba Buhari ya Aminci da Bude Sabbin Polytechnic a Jahohi 3 Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da bude wasu sabbin Polytechnic guda uku a cikin wasu jihohi don saukaka wa mutane samun karatun gaba da sakandare. Darektan watsa labarai da...

Ban Ki-Moon ya Jinjina wa Shugaba Buhari Game da Shawo Kan Matsalar Tsaro

0
Ban Ki-Moon ya Jinjina wa Shugaba Buhari Game da Shawo Kan Matsalar Tsaro Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya nuna jin dadi kan kalaman da tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ya yi kan rawar da gwamnatinsa...

Sayen Form Din Takarar Gwamna  da Injinya Magaji Mu’azu Yayi Yaja Cece-kuce

0
Sayen Form Din Takarar Gwamna  da Injinya Magaji Mu’azu Yayi Yaja Cece-kuce Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano ya sayi fam din tsayawa takarar Gwamnan jihar karkashin Inuwar Babbar Jam’iyya adawa ta PDP. Ya shaidawa Politics Digest cewa zai rika bayyanawa...

Shugaba Buhari ya Nemi Majalisa ta ƙara Yawan Kuɗin Tallafin Man Fetur na Kasafin...

0
Shugaba Buhari ya Nemi Majalisa ta ƙara Yawan Kuɗin Tallafin Man Fetur na Kasafin Kuɗin 2022   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi majalisar tarayyar ƙasar ta ƙara yawan kuɗin tallafin man fetur na kasafin kuɗin 2022 daga biliyan 442 zuwa...

Mun Tafka Mummunar Asara Mai Yawa a Yaƙin da mu ka ƙaddamar a Ukaraine...

0
Mun Tafka Mummunar Asara Mai Yawa a Yaƙin da mu ka ƙaddamar a Ukaraine - Rasha   Rasha ta yarda cewa ta "mummunan asara kuma mai yawa" a yaƙin da ta ƙaddamar a Ukaraine, yayin da mamayar ke shiga kwana na...

Shugaba Buhari ya Karɓi Rahoton Kwamatin yi wa Tsarin Raba kuɗin Haraji kwaskwarima

0
Shugaba Buhari ya Karɓi Rahoton Kwamatin yi wa Tsarin Raba kuɗin Haraji kwaskwarima Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karɓi wani rahoto da ya ba shi shawara kan yadda za a yi wa tsarin raba kuɗaɗen shiga tsakanin gwamnatin tarayya da...

Gwamna Matawalle ya Raba wa Sarakunan Gargajiya da ke Jaharsa Manyan Motocin Alfarma 260

0
Gwamna Matawalle ya Raba wa Sarakunan Gargajiya da ke Jaharsa Manyan Motocin Alfarma 260 Gwamnan Jihar Zamfara a arewacin Najeriya, Bello Matawalle, ya raba wa sarakunan gargajiya da ke jihar manyan motocin alfarma. Rahoton da kafar Channels TV ta ruwaito ya...

Labarai

Latest News
EFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai