Shugaban APC na Kasa ya Dakatar da Dukkannin Daraktocin Sakateriyar Jam’iyyar
Shugaban APC na Kasa ya Dakatar da Dukkannin Daraktocin Sakateriyar Jam'iyyar
Sabon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu ya dakatar da dukkannin daraktocin sakateriyar jam'iyyar.
Tun ranar da ya karba ragamar mulki, ya sanar da cewa ba zai yi...
Buhari Mutumin Kirki ne, Amma dai ba Shugaba ne Nagari ba Idan Aka Duba...
Buhari Mutumin Kirki ne, Amma dai ba Shugaba ne Nagari ba Idan Aka Duba Yadda Yake Mulki - Kukah
Faston nan da ya yi kaurin suna wajen caccakar Buhari ya sake yin jawabi, ya ce ko Aisha Buhari ba ta...
Mambobin Jam’iyyar APC za su Ci gaba da Habaka Saboda Ci gaban da Shugaba...
Mambobin Jam’iyyar APC za su Ci gaba da Habaka Saboda Ci gaban da Shugaba Buhari ya Samu - Sen. George Akume
Jigo a jam'iyyar APC ya bayyana dalilin da yasa ake ganin jam'iyyar APC na kara habaka a kullum sabanin...
Gwamna Ganduje ya Amince da Murabus Din Kwamishinoni 7 Cikinsu 11
Gwamna Ganduje ya Amince da Murabus Din Kwamishinoni 7 Cikinsu 11
Akalla mutum 11 cikin kwamishanonin gwamnatin jihar Kano sun ajiye aikinsu makon da ya gabata.
Gwamnan jihar ya amince da murabus din mutum bakwai cikinsu kuma yace sauran su koma...
Sanata Ahmad Babba Kaita ya Sauya Sheƙa Daga APC zuwa PDP
Sanata Ahmad Babba Kaita ya Sauya Sheƙa Daga APC zuwa PDP
Katsina- Ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Katsina ta arewa a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Babba Kaita ya sauya sheƙa daga APC zuwa PDP.
Katsina ta arewa wacce ta kunshi...
An Tunawa Gwamna El-Rufai Kalamansa da ya Caccaki Jonathan Kan Yafewa Alamieyeseigha
An Tunawa Gwamna El-Rufai Kalamansa da ya Caccaki Jonathan Kan Yafewa Alamieyeseigha
Gwamnatin Jonathan ce ta yafewa tsohon gwamnan Bayelsa Diepreye Alamieyeseigha laifin da ya yi.
A wancan lokaci, Nasir El-Rufai ya yi kaca-kaca da shugaba Goodluck Jonathan kan wannan mataki.
Ganin...
Duk Masu Sukar Shugaba Buhari Kan Halin da Ake Ciki to da Alama Suna...
Duk Masu Sukar Shugaba Buhari Kan Halin da Ake Ciki to da Alama Suna Taimaka wa 'Yan Bindiga ta Wata Hanya - Gwamna Uzodinma
Gwamna Uzodinma na jihar Imo ya ɗora ayar tambaya kan masu ganin laifin shugaba Buhari game...
2023: Za ka Sha Kaye, Amma za ka Zama Mai Karban Faduwa da Zuciya...
2023: Za ka Sha Kaye, Amma za ka Zama Mai Karban Faduwa da Zuciya Daya - Ganduje ga Wike
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas na ci gaba da tuntuban yan arewa a kokarinsa na son ganin ya gaje Shugaban...
Sunayen Kwamishinoni 53 da Suka yi Murabus Daga Mukamansu a Jahohi 7
Sunayen Kwamishinoni 53 da Suka yi Murabus Daga Mukamansu a Jahohi 7
Kamar yadda tanadin sashi na 84, sakin layi na 12 ya tanadar na gyararrun dokokin zabe, a kalla kwamishinoni 53 da wasu hadiman gwamnonin jiha ne suka yi...
Zaben Fidda Gwani: Jerin Adadin Wakilan APC na Kowace Jaha
Zaben Fidda Gwani: Jerin Adadin Wakilan APC na Kowace Jaha
Domin zama dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki, yan takara irin su mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, Rotimi Amaechi da sauransu za su...





















