Ni Kadai ne Zan Iya Cin Galaba Akan APC – Gwamna Wike
Ni Kadai ne Zan Iya Cin Galaba Akan APC - Gwamna Wike
Gwamnan Jihar Ribas kuma dan takarar shugaban kasa karkashin PDP, Nyesom Wike ya ce shi kadai ne zai iya cin galaba akan APC.
Ya bayyana hakan ne a ranar...
Idan ka Yaki Ta’addanci da Karfin Bindiga Zalla, ‘Yan Ta’adda za su Dawo su...
Idan ka Yaki Ta’addanci da Karfin Bindiga Zalla, ‘Yan Ta’adda za su Dawo su Yake ka - Guterres ga Buhari
Shugaban majalisar dinkin Duniya ya kawo wata ziyarar gani da ido zuwa yankin Arewacin Najeriya.
Mista Antonio Guterres ya hadu da...
Tulin Kwarewa da na Samu ta Isa a ba ni Dama na Gaji Buhari...
Tulin Kwarewa da na Samu ta Isa a ba ni Dama na Gaji Buhari a 2023 - Oshiomhole
Tsohon shugaban APC na ƙasa, Adams Oshiomhole, ya ce tulin kwarewar da ya samu ta isa a ba shi dama ya gaji...
2023: Sanata Kabiru Gaya ya Jagoranci Sayawa Osinbajo Fom Din Takara N100m
2023: Sanata Kabiru Gaya ya Jagoranci Sayawa Osinbajo Fom Din Takara N100m
Abuja - An sayawa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, Fom din takara kujeran shugaban kasa ranar Alhamis, 5 ga Mayu, 2022 a birnin tarayya Abuja.
Fom din, wanda...
Abinda Shugaba Buhari ya Faɗa wa Gwamna Ayade Kan Tsayawa Takarar Shugaban Kasa
Abinda Shugaba Buhari ya Faɗa wa Gwamna Ayade Kan Tsayawa Takarar Shugaban Kasa
Gwamna Ayade na jihar cross River ya ce shugaban ƙasa Buhari ne ya ba shi shawarar ya fito takara a fafata da shi.
Gwamnan wanda ya gana da...
Karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba ya Sayi Fom din Takarar Shugaban Kasa Karkashin Jam’iyyar...
Karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba ya Sayi Fom din Takarar Shugaban Kasa Karkashin Jam'iyyar APC
Karamin Ministan ilimi, Hanarabul Chukwuemeka Nwajiuba, ya sayi Fom din takarar kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC N100m.
Nwajiuba ya sayi Fom din...
Sanata Ibrahm Abdullahi Danbaba ya Sauya Sheka daga PDP Zuwa APC
Sanata Ibrahm Abdullahi Danbaba ya Sauya Sheka daga PDP Zuwa APC
Sanata Ibrahim Abdullahi Danbaba, sanata daga jihar Sokoto ya bayyana ficewarsa daga PDP zuwa APC.
Sanatan ya bayyana hakan ne a cikin wata wasika da ya mika wa shugaban majalisar...
Jam’iyyar APC ta Nemi Ministocin Buhari da ke Son Takara a 2023 da su...
Jam'iyyar APC ta Nemi Ministocin Buhari da ke Son Takara a 2023 da su Ajiye Aiki
Domin kaucewa taka dokar zabe ta Najeriya, jam'iyyar APC mai mulkin kasar ta bayyana ranar karshe da ministoci da masu rike da mukaman gwamnati...
Ubangiji ne ya Nemi mu yi Takarar Shugaban Kasa a 2023 – ‘Yan Takara...
Ubangiji ne ya Nemi mu yi Takarar Shugaban Kasa a 2023 - 'Yan Takara 5
Tseren neman shugabancin kasar na kara zafi yayin da karin yan siyasa ke nuna sha’awarsu sosai a kan kujerar.
Gabannin zaben, akwai yan takarar da suka...
Manyan ‘Yan Siyasa 5 da Suka Sauya Sheka Daga APC Zuwa PDP
Manyan 'Yan Siyasa 5 da Suka Sauya Sheka Daga APC Zuwa PDP
Gabannin babban zaben 2023, manyan yan siyasa a jam’iyyun All Progressives Congress (APC) mai mulki da Peoples Democratic Party (PDP) mai adawa sun fara sauye-sauyen sheka domin kare...





















