Gwamna Ganduje ya Karbi Fom Din Takarar Sanata
Gwamna Ganduje ya Karbi Fom Din Takarar Sanata
Ganduje ya shiga jerin gwamnonin dake neman komawa majalisa bayan karewar wa'adinsu a 2023.
Ganduje zai yi takara da Sanata Barau Jibrin a zaben tsayar da gwanin da za'a yi makonni masu zuwa.
Gwamnan...
Jiga-Jigan Jam’iyyar PDP za su yi Taro Gabanin Taron Zaben Fidda Gwani
Jiga-Jigan Jam'iyyar PDP za su yi Taro Gabanin Taron Zaben Fidda Gwani
Gabanin taron zaben fidda gwani na jam'iyyar PDP, jiga-jigan jam'iyyar za su zauna don dinke barakar jam'iyyar.
Ana sa ran za a yi taron da yammacin yau Laraba bayan...
Abubuwan Alherin da na yiwa Al’ummar Jahar Kebbi – Abubakar Malami
Abubuwan Alherin da na yiwa Al'ummar Jahar Kebbi - Abubakar Malami
Dan takaran gwamnan Kebbi ya lissafa jerin abubuwan alherin da ya yiwa al'ummar jihar da yake son mulka.
Abubakar Malami yace yanzu yana kokarin mayar da mutum 500 masu kudi...
Gawuna ya yi Rantsuwa Kan Rikewa Gwamna Ganduje Amanarsa
Gawuna ya yi Rantsuwa Kan Rikewa Gwamna Ganduje Amanarsa
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna, ya yi rantsuwa da Allah cewa zai rikewa Gwamna Abdullahi Ganduje amanarsa.
Gawuna ya dauki alwashin ne a yayin da gwamnan ya gabatar masu da...
Shugaba Buhari ya Umarci Dukkan Ministocinsa da ke Niyyar Takara a Zaben 2023 da...
Shugaba Buhari ya Umarci Dukkan Ministocinsa da ke Niyyar Takara a Zaben 2023 da su yi Murabus
Daga karshe Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci dukkan ministocinsa da ke da niyyar takara a zaben 2023 su ajiye aikinsu.
Lai Mohammed, Ministan Labarai...
Bayan an Tara Masa kuɗaɗe: Adamu Garba ya Faɗi Dalilin Janyewarsa Daga Takarar Shugaban...
Bayan an Tara Masa kuɗaɗe: Adamu Garba ya Faɗi Dalilin Janyewarsa Daga Takarar Shugaban Kasa
Mutum mafi ƙarancin shekaru da ya nemi takarar shugaban Najeriya a jam'iyyar APC mai mulki, ya sanar da janyewarsa.
Adamu Garba, ɗan shekara 40 ya yi...
Abubuwa 5 da Zan yi in na Gaji Shugaba Buhari – Tinubu
Abubuwa 5 da Zan yi in na Gaji Shugaba Buhari - Tinubu
Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyara jihar Katsina inda ya gana da Gwamna Aminu Masari a ranar Litinin, 9 ga watan Mayu.
Dan takarar na shugaban kasa a APC...
Abubuwan da Zan yi in na Zama Shugaban Kasa – Bukola Saraki
Abubuwan da Zan yi in na Zama Shugaban Kasa - Bukola Saraki
Kauna - Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa idan yan Najeriya suka zabesa, zai kawo karshen matsalar tsaro, yunwa, da rashin aikin yi.
Saraki, wanda dan...
Yadda Jam’iyyyar NNPP ta Samu Karbuwa a Jahar Kaduna
Yadda Jam'iyyyar NNPP ta Samu Karbuwa a Jahar Kaduna
Jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta ƙara karfi a jihar Kaduna yayin da take shirin tunkarar babban zaɓen 2023 da ke tafe.
Mambobin manyan jam'iyyu APC da PDP mutum 1,000 sun sauya...
Babban Lauya ya yi Kira da a Kara wa Shugaba Buhari Wa’adin Mulki
Babban Lauya ya yi Kira da a Kara wa Shugaba Buhari Wa'adin Mulki
Babban Lauya, kuma dattijon kasa, Cif Robert Clarke (SAN), ya yi kira da a kara wa shugaban kasa Muhammadu Buhari wa’adin mulki bayan kammala mulkinsa na biyu...





















