Home SIYASA Page 73

SIYASA

Dalilin da Yasa ba za mu Binciki Masu Siyan Fom Din Takara na N100m...

0
Dalilin da Yasa ba za mu Binciki Masu Siyan Fom Din Takara na N100m ba - Fadar Shugaban Kasa Fadar shugaban kasa ta magantu a kan dalilin da yasa Shugaba Muhammadu Buhari ba zai iya bincikar masu siyan fom din...

Shugaba Buhari ya Umarci Shugabannin Hukumomi, Sansan Ma’aikatu, Jakadun Najeriya da su yi Murabus

0
Shugaba Buhari ya Umarci Shugabannin Hukumomi, Sansan Ma'aikatu, Jakadun Najeriya da su yi Murabus Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya umarci gwamnan CBN ya yi murabus daga kujerarsa idan zai nemi takara. Bayan umarnin ministoci, wata takarda da Sakataren gwamnati ya fitar...

Tsoma Baki a Siyasa ba Aikin mu ba ne – Sarkin Bauchi ga Osinbajo

0
Tsoma Baki a Siyasa ba Aikin mu ba ne - Sarkin Bauchi ga Osinbajo Sarkin Bauchi ya fitar da sanarwa ta musamman bayan ziyarar da Yemi Osinbajo ya kawo masa. Hakan ya zama dole bayan an fara rade-radin Alhaji Rilwan Suleiman...

Bukola Saraki ya Bayyana Aniyarsa ta Tsayawa Takarar Shugaban Kasa a Zaben 2023

0
Bukola Saraki ya Bayyana Aniyarsa ta Tsayawa Takarar Shugaban Kasa a Zaben 2023 Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattawa ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a hukumance, TheCable ta rawaito. Saraki ya bayyana aniyarsa ne a wani taron karin...

Shekarau ya ki Bari ya Zauna da Gawuna

0
Shekarau ya ki Bari ya Zauna da Gawuna Mataimakin Gwamnan jihar Kano, Nasiru Gawuna ya je gidan Ibrahim Shekarau da nufinsu hadu. Haka Gawuna ya bar gidan cikin dare ba tare da ya ga Shekarau ba, alamun ya shiya barin APC. Tsohon...

Gwamna Ben Ayade ya Raba Kafa Gabanin Zaben Fidda Gwani da Babban Zaben 2023

0
Gwamna Ben Ayade ya Raba Kafa Gabanin Zaben Fidda Gwani da Babban Zaben 2023   Gwamna Ben Ayade na Kuros Riba ya yanke shawarar raba kafa gabanin fidda gwani da babban zaben 2023. Matashi kuma hazikin gwamnan wanda dan takarar shugaban kasa...

Zaben 2023 Zai Yiwu Kuwa? – Samuel Oluyemisi Falae

0
Zaben 2023 Zai Yiwu Kuwa? - Samuel Oluyemisi Falae Samuel Oluyemisi Falae ya na ganin zai yi wahala INEC ta iya shirya zabe da kyau a shekarar badi. Cif Olu Falae ya ce a halin yanzu abubuwa sun tabarbare a Najeriya,...

Idan Kashifu ya ce ba Zai yi Takara ba Ina Kira ga Mutanen Jigawa...

0
Idan Kashifu ya ce ba Zai yi Takara ba Ina Kira ga Mutanen Jigawa su Kai Shi Kotu - Shugaban Kungiyoyin Arewa Biyo bayan ɗumbin managartan ayyukan raya ƙasa da gina al'umma da ya yi tsawon shekaru uku a matsayin...

Muhammad Rili Ya Kaddamar da Muradinsa na Tsayawa Takarar Majalisa a Karamar Hukumar Ikara...

0
Muhammad Rili Ya Kaddamar da Muradinsa na Tsayawa Takarar Majalisa a Karamar Hukumar Ikara Dake Jahar Kaduna Cikakken Jawabin Dan Takarar Majalisar Jihar,a karamar hukumar Ikarar jihar Kaduna, Mallam Muhammad Rili. NASARAR MU, NASARAR IKARA CE INSHALLAH. 'Yan uwana, Shuwagabannin jam'iyya, masu...

‘Yan Ta’addan ISWAP Sun Kashe Kwamandan Shekau

0
'Yan Ta'addan ISWAP Sun Kashe Kwamandan Shekau Rahotannin da ke iso mu sun nuni da cewa, 'yan ta'addan ISWAP sun hallaka kwamandan Shekau a cikin dajin Sambisa. Wannan na zuw ane bayan da 'yan ta'addan suka gano yana shirin tuba tare...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta