Home SIYASA Page 72

SIYASA

Ba Wasa Nake yi da Burina na Zama Shugaban Kasa ba – Tinubu ga...

0
Ba Wasa Nake yi da Burina na Zama Shugaban Kasa ba - Tinubu ga Sarakunan Gargajiya   Tsohon gwamnan jihar Legas, Tinubu ya bayyana bukatarsa ta son gaje Buhari, inda yace ba da wasa yake takara ba Ya bayyana haka ne lokacin...

2023: Kotu ta yi Umarnin Aika ‘Dan Takarar Gwamna na PDP a Ribas Gidan...

0
2023: Kotu ta yi Umarnin Aika 'Dan Takarar Gwamna na PDP a Ribas Gidan Gyara Hali   Rivers - Babbar kotun jihar Ribas ta saka ranar sauraron bukatar bayar da belin dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da ɗan Majalisar Jahar Anambra

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da ɗan Majalisar Jahar Anambra Wasu miyagun yan bindiga sun sace ɗan majalisar jiha mai wakiltar Aguata 1 a majalisar dokokin jihar Anambra, sun bar motarsa. Kakakin hukumar yan sanda na jihar, Mista Ikenga, ya tabbatar...

Mutum ɗaya ne ya Siya Fom ɗin Takarar Shugaban Kasa a 2023 a Jam’iyyar...

0
Mutum ɗaya ne ya Siya Fom ɗin Takarar Shugaban Kasa a 2023 a Jam'iyyar NNPP - Buba Galadima Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya shiga tsaren takarar shugaban kasa a 2023 a karkashin jam'iyyar NNPP mai tasowa. Wani tsohon...

Shin da Gaske Gwamna Ganduje ya Hakura da Neman Kujerar Sanata a Zaben 2023...

0
Shin da Gaske Gwamna Ganduje ya Hakura da Neman Kujerar Sanata a Zaben 2023 ? Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ba zai nemi kujerar Majalisar Dattawa a Kano a zabe mai zuwa ba. Dr. Abdullahi Ganduje ya hakura Barau Ibrahim Jibrin ya...

Siyasar Kano: Mako Mar Shekarau a Yau

0
Siyasar Kano: Mako Mar Shekarau a Yau   Alamu sun gama tabbatar da cewa, a yau ne tsohon gwamnan Kano Shekarau zai koma jam'iyyar NNPP mai tasowa. Wannan na zuwa ne bayan da tashin-tashina ta barke a siyasar Kano musamman a jam'iyya...

‘Iyaye Sun Maka Ɗansu a Gaban Kotu Kan Kin Haihuwa

0
'Iyaye Sun Maka Ɗansu a Gaban Kotu Kan Kin Haihuwa   Ma’auratan wadanda yan asalin kasar Indiya ne, sunce dan nasu ya yi aure tsawon shekaru shida amma har yanzu baya tunanin haihuwa tare da matarsa. Rokon da suke yi a kotu...

Alherin da na Shirya Yiwa ‘Yan Najeriya Idan na Zama Shugaban Kasa – Saraki

0
Alherin da na Shirya Yiwa 'Yan Najeriya Idan na Zama Shugaban Kasa - Saraki Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya bayyana alherin da ya shirya yiwa 'yan Najeriya idan ya zama shugaban kasa. Saraki ya ce idan aka zabe...

Buhari ya Umarci Gwamnan Babban Bankin Najeriya ya yi Murabus: Emefiele ya yi Martani...

0
Buhari ya Umarci Gwamnan Babban Bankin Najeriya ya yi Murabus: Emefiele ya yi Martani Kan Labarin Gwamna Godwin Emefiele na Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce yana jin dadin duk wani wasan kwaikwayon da ke zagaye da burinsa na takara...

An Kama Kansila Dauke da Bindiga Kirar AK-47 a Jahar Kaduna

0
An Kama Kansila Dauke da Bindiga Kirar AK-47 a Jahar Kaduna   Jami’an tsaro sun kama wani mutumi yana rike da bindiga a yankin dajin Galadimawa a Kaduna. Bincike ya nuna wannan Bawan Allah da aka cafke yana kan kujerar Kansila ne...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta