Fadar Shugaban Najeriya ta yi Karin Bayyani Kan Jirgin Yakin Super Tucano
Fadar Shugaban Najeriya ta yi Karin Bayyani Kan Jirgin Yakin Super Tucano
Fadar shugaban Najeriya ta kare matakin ta na jan kafar tura jirgin yaki samfurin Super Tucano, domin yakar barayin daji masu garkuwa da mutane don neman kudin fansa...
Fadar Shugaban Kasa ta yi Martani Kan Maganganun Bishop Kukah
Fadar Shugaban Kasa ta yi Martani Kan Maganganun Bishop Kukah
Bai kamata a zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da haddasa rabuwar kai a Najeriya ba a cewar Femi Adesina.
A sakamakon haka ne Femi; mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan...
Maganar INEC kan Yawan ‘Yan Takara a 2023
Maganar INEC kan Yawan 'Yan Takara a 2023
Hukumar zaɓe INEC ta ce ko kaɗan ba ta damu da yawan yan takarar dake neman shugaban ƙasa ba a zaɓen 2023.
A cewar hukumar mai zaman kanta, jam'iyyun siyasa 18 ne halastattu,...
ƙasashen Nahiyar Turai ba su da Wani Zaɓi Illa su Ci gaba da Amfani...
ƙasashen Nahiyar Turai ba su da Wani Zaɓi Illa su Ci gaba da Amfani da Fetur da Gas ɗin ƙasata - Shugaban Rasha
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya ce ƙasashen nahiyar Turai ba su da wani zaɓi illa su ci...
Harin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: Gwamnatin Tarayya ta Fara Tattaunawa da ‘Yan Bindiga
Harin Jirgin Kasa na Abuja-Kaduna: Gwamnatin Tarayya ta Fara Tattaunawa da 'Yan Bindiga
Rahotanni daga jihar Kaduna sun bayyana cewa, gwamnatin tarayya ta fara tattaunawa da 'yan bindiga.
Wannan tattaunawa na zuwa ne daidai lokacin da wa'adin da 'yan uwan wadanda...
Mun Cika Alkawuran da Muka Yiwa ‘Yan Najeriya a 2015 a Dukkan Bangarori, Musamman...
Mun Cika Alkawuran da Muka Yiwa 'Yan Najeriya a 2015 a Dukkan Bangarori, Musamman Gidaje - Shugaba Buhari
Benin - Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinsa ta cika alkawuran da ta yiwa yan Najeriya a shekarar 2015 a dukkan...
Dakarun MNJTF Sun Halaka Mayakan Boko Haram/ISWAP 15 da Kwamandan Kungiyar
Dakarun MNJTF Sun Halaka Mayakan Boko Haram/ISWAP 15 da Kwamandan Kungiyar
Dakarun Rundunar Sojin Hadin Gwiwa MNJTF sun sami nasarar halaka mayakan kungiyar tada kayar baya ta Boko Haram tsagin ISWAP, Abu Fatima da wasu Karin Mayakan Kungiyar 15, a...
2023: Zan Maimaita Duk Nasarorin da na Samu a Ribas a Matakin Tarayya –...
2023: Zan Maimaita Duk Nasarorin da na Samu a Ribas a Matakin Tarayya - Rotimi Amaechi
Ministan Sufuri na Najeriya, Rotimi Amaechi ya ci gaba da neman goyon bayan al'umma kan kudirin sa na takarar shugaban kasa.
Gabanin zaben 2023, Amaechi...
Shugaba Buhari ya Aminci da Bude Sabbin Polytechnic a Jahohi 3
Shugaba Buhari ya Aminci da Bude Sabbin Polytechnic a Jahohi 3
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da bude wasu sabbin Polytechnic guda uku a cikin wasu jihohi don saukaka wa mutane samun karatun gaba da sakandare.
Darektan watsa labarai da...
Ban Ki-Moon ya Jinjina wa Shugaba Buhari Game da Shawo Kan Matsalar Tsaro
Ban Ki-Moon ya Jinjina wa Shugaba Buhari Game da Shawo Kan Matsalar Tsaro
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya nuna jin dadi kan kalaman da tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ya yi kan rawar da gwamnatinsa...





















