Labarai

Gwamnatin Jahar Anambra za ta Bada N20m ga Wanda ya ke da Masaniya Kan...

0
Gwamnatin Jahar Anambra za ta Bada N20m ga Wanda ya ke da Masaniya Kan Kisan Dr Akunyili Gwamnan jahar Anambra ya ba da sanarwar cewa zai ba da ladar N2Om ga duk wanda ya ke da bayanai kan kisan Dakta...

Majalisar Wakilai za ta Binciki Musabbabin Hauhawar Kayan Abinci a Najeriya

0
Majalisar Wakilai za ta Binciki Musabbabin Hauhawar Kayan Abinci a Najeriya   Majalisar wakilai a Najeriya ta ce za ta binciki musabbabin hauhawar kayan abinci a kasar. Honorabul Adekunle Isiaka daga jahar Ogun ne ya gabatar da bukatar a gaban majalisar a...

Kasuwanci Sun Tsira Duk da Annobar COVID-19 – Yemi Osinbajo

0
Kasuwanci Sun Tsira Duk da Annobar COVID-19 - Yemi Osinbajo   Yemi Osinbajo ya bayyana yadda gwamnatinsu ta tsare tattalin arzikin Najeriya. Mataimakin shugaban kasa yace kasuwanci sun tsira duk da annobar COVID-19. Farfesa Osinbajo yake cewa gwamnatin tarayyar ta hana kasuwanci tashi...

Sojoji Sun Kashe Wadanda Suke Kai wa ‘Yan ISWAP Kayayyakin Bukata 28 a Garin...

0
Sojoji Sun Kashe Wadanda Suke Kai wa 'Yan ISWAP Kayayyakin Bukata 28 a Garin Kukawa da ke Borno   Dakarun sojojin Najeriya sun sheke rayuka 28 na wasu da ke kai wa 'yan ta'addan ISWAP kayayyakin bukata. Majiyar tsaro ta ce wadanda...

Kotu ta Saka Ranar Zartar da Hukunci Kan Dakatar da Kafar Sada Zumunta ta...

0
Kotu ta Saka Ranar Zartar da Hukunci Kan Dakatar da Kafar Sada Zumunta ta Twitter   Kotun kasashen yammacin Afrika da ke Abuja na shirin yanke hukunci kan dakatar da kafar sada zumunta ta Twitter da hukumonin Najeriya suka yi. Kotun ta...

Amfani da Fasahar 5G za ta Taimaka Wajen Shawo Matsalar Tsaro – Pantami

0
Amfani da Fasahar 5G za ta Taimaka Wajen Shawo Matsalar Tsaro - Pantami   Ministan sadarwa a Najeriya ya ce gwamnatin na kokarin lalubo hanyoyin amfani da fasahar zamani wurin shawo kan matsalar tsaro, da ya hada da amfani da mutum...

Mutanen Yankin Madamai da Kacecere da ke Jahar Kaduna Sun Koka da Rashin Tsaro

0
Mutanen Yankin Madamai da Kacecere da ke Jahar Kaduna Sun Koka da Rashin Tsaro   Jami'an tsaro a kananan hukumomin Kaura da Zangon Kataf na jahar Kaduna sun sake gano gawawwaki 3 a yankunan. Tuni mazauna kauyukan Madamai da Kacecere suka fara...

 Hukumar FAAN ta Shirya Rufe Filin Jirgin Saman Jahar Kebbi

0
 Hukumar FAAN ta Shirya Rufe Filin Jirgin Saman Jahar Kebbi   Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya ta kammala shirye-shiryen rufe filin jirgin saman jahar Kebbi da ke Birnin-Kebbi, saboda gaza biyan bashin da ya kai naira miliyan 33. Rahotanni...

Jahar Kaduna Zata Datse Layukan Sadarwa a Sassan Jahar

0
Jahar Kaduna Zata Datse Layukan Sadarwa a Sassan Jahar   Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sanar da al'ummar jaharsa cewa su shirya ya domin za a katse layukan sadarwa a kokarin da jami'an tsaro ke yi na kaddamar da hari kan...

Matar Mai Martaba Sarkin Orile-Kemta ta Kai Karar Shi Gaban ‘Yan Sanda Kan Damfarar...

0
Matar Mai Martaba Sarkin Orile-Kemta ta Kai Karar Shi Gaban 'Yan Sanda Kan Damfarar ta N150m   Mai dakin Mai martaba Sarkin Orile-Kemta, Adetokunbo Tejuoso, tana karar shi. Halima Oniru tace Mai gidan na ta ya karbi wasu kudi kimanin N150m hannunta. Oba...

Labarai

Latest News
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan GazaMutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDCSojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSFAllah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci RasuwaBabu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 - Atikuƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a BornoNatasha: An yi sa-in-sa a Majalisar DattawaHajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a HaramiAn Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar NijarƘudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar WakilaiAƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ilaƳan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a HabashaHamas ta Harba wa Isra'ila Rokoki UkuNimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar SanƙarauShugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas