Sojoji Sun Kashe Wadanda Suke Kai wa ‘Yan ISWAP Kayayyakin Bukata 28 a Garin...
Sojoji Sun Kashe Wadanda Suke Kai wa 'Yan ISWAP Kayayyakin Bukata 28 a Garin Kukawa da ke Borno
Dakarun sojojin Najeriya sun sheke rayuka 28 na wasu da ke kai wa 'yan ta'addan ISWAP kayayyakin bukata.
Majiyar tsaro ta ce wadanda...
Kotu ta Saka Ranar Zartar da Hukunci Kan Dakatar da Kafar Sada Zumunta ta...
Kotu ta Saka Ranar Zartar da Hukunci Kan Dakatar da Kafar Sada Zumunta ta Twitter
Kotun kasashen yammacin Afrika da ke Abuja na shirin yanke hukunci kan dakatar da kafar sada zumunta ta Twitter da hukumonin Najeriya suka yi.
Kotun ta...
Amfani da Fasahar 5G za ta Taimaka Wajen Shawo Matsalar Tsaro – Pantami
Amfani da Fasahar 5G za ta Taimaka Wajen Shawo Matsalar Tsaro - Pantami
Ministan sadarwa a Najeriya ya ce gwamnatin na kokarin lalubo hanyoyin amfani da fasahar zamani wurin shawo kan matsalar tsaro, da ya hada da amfani da mutum...
Mutanen Yankin Madamai da Kacecere da ke Jahar Kaduna Sun Koka da Rashin Tsaro
Mutanen Yankin Madamai da Kacecere da ke Jahar Kaduna Sun Koka da Rashin Tsaro
Jami'an tsaro a kananan hukumomin Kaura da Zangon Kataf na jahar Kaduna sun sake gano gawawwaki 3 a yankunan.
Tuni mazauna kauyukan Madamai da Kacecere suka fara...
Hukumar FAAN ta Shirya Rufe Filin Jirgin Saman Jahar Kebbi
Hukumar FAAN ta Shirya Rufe Filin Jirgin Saman Jahar Kebbi
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya ta kammala shirye-shiryen rufe filin jirgin saman jahar Kebbi da ke Birnin-Kebbi, saboda gaza biyan bashin da ya kai naira miliyan 33.
Rahotanni...
Jahar Kaduna Zata Datse Layukan Sadarwa a Sassan Jahar
Jahar Kaduna Zata Datse Layukan Sadarwa a Sassan Jahar
Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sanar da al'ummar jaharsa cewa su shirya
ya domin za a katse layukan sadarwa a kokarin da jami'an tsaro ke yi na kaddamar da hari kan...
Matar Mai Martaba Sarkin Orile-Kemta ta Kai Karar Shi Gaban ‘Yan Sanda Kan Damfarar...
Matar Mai Martaba Sarkin Orile-Kemta ta Kai Karar Shi Gaban 'Yan Sanda Kan Damfarar ta N150m
Mai dakin Mai martaba Sarkin Orile-Kemta, Adetokunbo Tejuoso, tana karar shi.
Halima Oniru tace Mai gidan na ta ya karbi wasu kudi kimanin N150m hannunta.
Oba...
‘Yan Majalisar Tarayya Sun yi Gargadin Cewa Ana Amfani da Sakamakon Gwajin Corona na...
'Yan Majalisar Tarayya Sun yi Gargadin Cewa Ana Amfani da Sakamakon Gwajin Corona na Karya don damfarar 'Yan Najeriya a Kasar Ghana
Majalisar wakilai ta nuna damuwa kan yadda wasu bata-gari ke samar da sakamakon rigakafin corona na karya.
Wannan lamari...
‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Matashi ɗan Shekara 25 Bisa Zargin sa da Kashe...
'Yan Sanda Sun Gurfanar da Matashi ɗan Shekara 25 Bisa Zargin sa da Kashe Mahaifiyarsa a Jahar Oyo
Rundunar yan sanda reshen jahar Oyo, ta gurfanar da wani matashi ɗan shekara 25, Solomon, bisa zargin kashe mahaifiyarsa.
Rahoton yan sanda ya...
Gwamnatin Shugaba Buhari ta Fitar da Hotunan Aikin Wutar Lantarki na Zungeru
Gwamnatin Shugaba Buhari ta Fitar da Hotunan Aikin Wutar Lantarki na Zungeru
Yayin da ake ci gaba da fuskantar karshen 2021, gwamnatin Buhari ta fitar da hotunan aikin wutan lantarki na Zungeru.
An watsa wasu hotuna a kafafen sada zumunta da...





















