Labarai

‘Yan Majalisar Tarayya Sun yi Gargadin Cewa Ana Amfani da Sakamakon Gwajin Corona na...

0
'Yan Majalisar Tarayya Sun yi Gargadin Cewa Ana Amfani da Sakamakon Gwajin Corona na Karya don damfarar 'Yan Najeriya a Kasar Ghana   Majalisar wakilai ta nuna damuwa kan yadda wasu bata-gari ke samar da sakamakon rigakafin corona na karya. Wannan lamari...

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Matashi ɗan Shekara 25 Bisa Zargin sa da Kashe...

0
'Yan Sanda Sun Gurfanar da Matashi ɗan Shekara 25 Bisa Zargin sa da Kashe Mahaifiyarsa a Jahar Oyo   Rundunar yan sanda reshen jahar Oyo, ta gurfanar da wani matashi ɗan shekara 25, Solomon, bisa zargin kashe mahaifiyarsa. Rahoton yan sanda ya...

Gwamnatin Shugaba Buhari ta Fitar da Hotunan Aikin Wutar Lantarki na Zungeru

0
Gwamnatin Shugaba Buhari ta Fitar da Hotunan Aikin Wutar Lantarki na Zungeru   Yayin da ake ci gaba da fuskantar karshen 2021, gwamnatin Buhari ta fitar da hotunan aikin wutan lantarki na Zungeru. An watsa wasu hotuna a kafafen sada zumunta da...

Kungiyoyin Direbobin Dakon Man Fetur na Shirin Shiga Yajin Aiki

0
Kungiyoyin Direbobin Dakon Man Fetur na Shirin Shiga Yajin Aiki   An shiga fargabar yiwuwar wahalar man fetur a Najeriya sakamakon umarni da shugabannin kungiyar direbobin dakon man fetur na PTD da NUPENG suka bai wa mabobinsu na shiga yajin aiki. Kungiyoyin...

Majalisar Dattijai ta Bukaci Gwamnatin Tarayya da ta Fitar da N300b Don Gyara Hanyoyin...

0
Majalisar Dattijai ta Bukaci Gwamnatin Tarayya da ta Fitar da N300b Don Gyara Hanyoyin Jahar Neja   Majalisar dattijai a ranar Talata ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta samar da Naira biliyan 300 a matsayin kudin taimakon gaggawa don gyara munanan...

Corona: Gwamnatin Najeriya ta Haramtawa Mutane 2000 Shige da Fice a ƙasar

0
Corona: Gwamnatin Najeriya ta Haramtawa Mutane 2000 Shige da Fice a ƙasar   Kwamitin da ke yakar annobar corona a Najeriiya ya haramtawa mutum dubu biyu shige da fice a kasar na tsawon shekara guda, saboda kaucewa gwajin annobar corona a...

Rundunar Sojojin Saman Colombia ta Kashe ‘Yan Tawayen ƙasar 10

0
Rundunar Sojojin Saman Colombia ta Kashe 'Yan Tawayen ƙasar 10 Rundunar sojojin saman Colombia ta ce ta kashe ƴan tawayen ƙasar goma a wani hari ta sama da ta kai kan wani sansanin yan tawayen. Tun a 2016 ne gwamnatin Colommbia...

An Jefi Shugaban Faransa, Emmanuel Macron da ɗanyen ƙwai

0
An Jefi Shugaban Faransa, Emmanuel Macron da ɗanyen ƙwai   Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron wanda wani ya wanke da mari kwanaki ya kara ganin wani tozarcin. Yayin da Macron ya kai ziyara wani gidan cin abinci a ranar Litinin sai ya...

‘Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Daƙile Harin ‘Yan Bindiga a Zariya, Sun Kama 5

0
'Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Daƙile Harin 'Yan Bindiga a Zariya, Sun Kama 5   Gwarazan yan sanda sun cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne ɗauke da shanu maƙare da motar Bas a Kaduna. Kakakin yan sandan Kaduna,...

Kotu na Tuhumar Jami’an Tsaron Falasdinu 14 Kan Kisan Fitattacen Mai Fafutika, Nizar Banat

0
Kotu na Tuhumar Jami'an Tsaron Falasdinu 14 Kan Kisan Fitattacen Mai Fafutika, Nizar Banat   An gurfanar da wasu jami'an tsaron Falasdinu su 14 gaban kotu dangane da tuhumar da ake yi musu kan kisan wani fitattacen mai fafutika, Nizar Banat. An...

Labarai

Latest News
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan GazaMutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDCSojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSFAllah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci RasuwaBabu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 - Atikuƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a BornoNatasha: An yi sa-in-sa a Majalisar DattawaHajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a HaramiAn Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar NijarƘudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar WakilaiAƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ilaƳan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a HabashaHamas ta Harba wa Isra'ila Rokoki UkuNimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar SanƙarauShugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas