Labarai

Jam’iyyar PDP ta Nemi Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele da ya Bar Ofis

0
Jam'iyyar PDP ta Nemi Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele da ya Bar Ofis   Jam'iyyar PDP ta bayyana bukatar gwamnan CBN ya bar ofis saboda barnar da ya yiwa kasa. PDP ta ce, APC da gwamnan su suka lalata darajar Naira...

Gwamna Ifeanyi Okowa ya yi Rashin Mai ba Shi Shawara na Musamman Kan Ci...

0
Gwamna Ifeanyi Okowa ya yi Rashin Mai ba Shi Shawara na Musamman Kan Ci Gaban Kasuwanci   Gwamnatin jahar Delta baki daya ta fada cikin jimamin mutuwar Mary Iyasere. Har zuwa mutuwarta, Iyasere ita ce mai ba da shawara na musamman ga...

Dan Majalisar Wakilai Mai Wakiltar Mazaɓar Rogo/Karaye ya Bayyana Cewa Korarrun ‘Yan Bindiga Sun...

0
Dan Majalisar Wakilai Mai Wakiltar Mazaɓar Rogo/Karaye ya Bayyana Cewa Korarrun 'Yan Bindiga Sun Fara Shigo wa Kano   Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Rogo da Karaye, Haruna Isah Dederi, ya koka kan shigar yan bindiga jahar. Kano A cewarsa yan...

‘Yan Bindiga za su Fara Shiga Gonakan Mutane Suna Girbe Shukan da Manoma Suka...

0
'Yan Bindiga za su Fara Shiga Gonakan Mutane Suna Girbe Shukan da Manoma Suka yi - Gwamna Masari     Gwamnan jahar Katsina ya yi gargadin cewa, yunwa ta addabi 'yan bindiga don haka a kula. A cewarsa, 'yan bindiga za su fara...

‘Yan Bindiga Sun Harbe Mayakan Taliban 2

0
'Yan Bindiga Sun Harbe Mayakan Taliban 2   Rahotanni daga gabashin Afganistan na cewa wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun harbe mayakan Taliban biyu da wani farar hula. Shaidun sun ce mutanen da ke dauke da...

Minsitan Harkokin Wajen Sudan ya Yaba wa Sojojin Kasar Kan Dakile Yunkurin Juyin Mulki

0
Minsitan Harkokin Wajen Sudan ya Yaba wa Sojojin Kasar Kan Dakile Yunkurin Juyin Mulki   Ministan harkokin wajen Sudan ya yaba wa sojojin kasar kan yadda suka dakile yunkurin juyin mulki ranar Talata. Yayin da take zantawa da BBC, Mariam El Sadiq...

Girgizar Kasa ta Afka wa Jahar Victoria na Australia

0
Girgizar Kasa ta Afka wa Jahar Victoria na Australia   Girgizar kasa ta afka wa jahar Victoria na Australia ta daidaita gine-gine a Melbourne tare da haddasa wata girgiza a daruruwan kilomita. Masana sun ce girgizar mai karfin maki 5 da digo...

Jahar Kaduna ta Fara Aikin Naira Biliyan Goma na Gina Wurin kiwo ga Makiyaya...

0
Jahar Kaduna ta Fara Aikin Naira Biliyan Goma na Gina Wurin kiwo ga Makiyaya - Gwamna El-Rufa'i   Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya ce jaharsa za ta kammala wurin kiwon shanu nan da shekaru 2. Gwamnan ya sanar da cewa...

Gwamnatin Jahar Borno ta Dakatar da Shugabannin Makarantar Kimiyya ta Ramat da ke Maiduguri

0
Gwamnatin Jahar Borno ta Dakatar da Shugabannin Makarantar Kimiyya ta Ramat da ke Maiduguri   Gwamnan jahar Borno, ya dakatar da shugabannin makarantar kimiyya ta Ramat da ke Maiduguri, na tsawon watanni shida. Zulum ya dauki wannan mataki ne sakamakon gani da...

Sarkin Sudan na Kontagora: Masu Neman Sarautar Sunyi Watsi da Sakamakon Zaben Sabon Sarkin

0
Sarkin Sudan na Kontagora: Masu Neman Sarautar Sunyi Watsi da Sakamakon Zaben Sabon Sarkin   Wasu daga cikin masu neman sarautar Sarkin Sudan na Kantagora a Jahar Neja sun yi watsi da sakamakon zaben sabon sarkin. Sun nemi a sake sabon zabe...

Labarai

Latest News
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan GazaMutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDCSojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSFAllah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci RasuwaBabu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 - Atikuƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a BornoNatasha: An yi sa-in-sa a Majalisar DattawaHajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a HaramiAn Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar NijarƘudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar WakilaiAƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ilaƳan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a HabashaHamas ta Harba wa Isra'ila Rokoki UkuNimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar SanƙarauShugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas