Labarai

Tsohon Mataimakin Babban Bankin Najeriya Dr Obadiah Mailafia, Ya Rasu

0
Tsohon Mataimakin Babban Bankin Najeriya Dr Obadiah Mailafia, Ya Rasu   Tsohon mataimakin Babban Bankin Najeriya Dr Obadiah Mailafia, ya rasu kamar yadda matarsa ta tabbatar wa BBC. Ta ce " ya rasu ne a asibitin Gwagwalada da safiyar Lahadi bayan gajeruwar...

Bayan Rasuwar Sarkin Kantagora, Said Umaru Namaska: An Fara Shirin Nada Sabon Sarkin Sudan

0
Bayan Rasuwar Sarkin Kantagora, Said Umaru Namaska: An Fara Shirin Nada Sabon Sarkin Sudan   An fara shirin nada sabon Sarkin Sudan na Masarautar Kontagora a jahar Neja. Sarkin Sudan ya rasu ne ranar 9 ga Satumba 2021. Ana zargin daya daga cikin...

Mutane 2 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Bom a Birnin Jalalabad na Afghanistan

0
Mutane 2 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Bom a Birnin Jalalabad na Afghanistan   Bom ya kashe mutum biyu a birnin Jalalabad na Afghanistan Wani abin fashewa da aka sa a bakin titi a birnin Jalalabad na Afghanistan ya kashe a ƙalla...

Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa

0
Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa   Ministan Sadarwar Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya gayyaci sabon mamba na baya-bayan nan a jam'iyyar APC liyafar cin abinci dare a gidansa. Femi Fani-Kayode ɗin ne ya...

Na Damu da Yadda Majalisar Dokokin Najeriya ke Tafiyar da Batun Ciyo Basussuka da...

0
Na Damu da Yadda Majalisar Dokokin Najeriya ke Tafiyar da Batun Ciyo Basussuka da Gwamnatin Tarayya ke yi - Sanata Ndume   Sanata Ali Ndume ya nuna damuwarsa kan yadda gwamnatin tarayya ke karbo bashi a cikin matsanancin halin tattalin arzikin...

Bayan Kashe Jagoran Kuniyar ISIS: Muna da Sojoji Fiye da 4000 a Mali –...

0
Bayan Kashe Jagoran Kuniyar ISIS: Muna da Sojoji Fiye da 4000 a Mali - Faransa   Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya sanar da cewa dakarun Faransa sun kashe jagoran kungiyar ISIS a Afrika Adnan Abu Walid al-Sahrawi. Bayan ya yi mubaya'a ga...

Karbo 4.9bn: Jahohin da Zasu fi Amfana da Bashin

0
Karbo 4.9bn: Jahohin da Zasu fi Amfana da Bashin   Gwamnatin Tarayya tana neman a bata dama ta karbo $4.9bn daga kasar waje. Jahohin Kano, Legas Taraba, Nasarawa, da Kogi za su amfana idan aka ci bashin. Za a narka wani kaso daga...

Labarai

Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga