Labarai

Kamfanin Zirga-Zirgar Jiragen Sama na Emirates ya Sake Soke Jigilar Shiga da Fita Daga...

0
Kamfanin Zirga-Zirgar Jiragen Sama na Emirates ya Sake Soke Jigilar Shiga da Fita Daga Najeriya Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Emirates mallakar Daular Larabwa ya sake soke jigilar shiga da fita daga Najeriya har zuwa 30 ga watan Nuwamba. Cikin wata...

kwana 25 da Rufewa: An Buɗe Layukan Intanet a Sudan

0
kwana 25 da Rufewa: An Buɗe Layukan Intanet a Sudan Hukumomi a Sudan sun buɗe layukan intanet kusan wata ɗaya da rufe su biyo bayan juyin mulkin da sojoji suka yi wanda ya hamɓarar da gwamnatin riƙon ƙwarya. An dawo wa...

Yadda Kamfanin Iran Yake yi wa Mutane Ta’adi – NCC 

0
Yadda Kamfanin Iran Yake yi wa Mutane Ta’adi - NCC    Hukumar kula da sadarwa ta Najeriya tace masu kutse na kokarin damfarar mutane a Najeriya. A wata sanarwa da ta fito a yau, NCC ta ja-kunnen jama’a game da kamfanin Iran...

Majalisar Dattawa ta yi Jimamin Kisan Gillar da ‘Yan Bindiga Suka yi wa Jama’a...

0
Majalisar Dattawa ta yi Jimamin Kisan Gillar da 'Yan Bindiga Suka yi wa Jama'a fiye da 120 a Jahar Sokoto   Majalisar dattawa ta yi shiru na minti daya a matsayin jimamin kisan gilla kan jama'ar Sokoto fiye da 120. Yan bindigar...

Dokar IPOB: An Mayar da Asabar Ranar Zuwa Makaranta a Madadin Litinin a Anambra

0
Dokar IPOB: An Mayar da Asabar Ranar Zuwa Makaranta a Madadin Litinin a Anambra   Hukumomi a jahar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya sun mayar da Asabar ranar zuwa makaranta a madadin Litinin, wacce ƴan awaren IPOB suka ayyana...

Taron Zuba Jari :Shugaba Buhari ya Isa Saudiyya 

0
Taron Zuba Jari :Shugaba Buhari ya Isa Saudiyya    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa birnin Riyadh na Saudiyya, inda zai halarci taron zuba jari na Future Investment Initiative Institute. Mataimaki na musamman ga Shugaban kan yada labarai Malam Garba Shehu, ya...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 a Jahar Katsina 

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 a Jahar Katsina    Yan bindiga sun kashe akalla mutum shida tare da garkuwa da wasu da dama a kauyen Unguwar Samanja na jahar katsina ranar Lahadi. Kamar yadda jaridar Premium Times ta ambato wani mazauna...

Gwamnatin Masar ta Dage Dokar Ta-baci Bayan Shekaru 4 

0
Gwamnatin Masar ta Dage Dokar Ta-baci Bayan Shekaru 4    Shugaban kasar Masar Abdel Fatah al Sisi, ya cire dokar ta-bacin da aka sanya a kasar tun a watan Afrilun 2017. A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook,...

An yi Garkuwa da Firaiministan Sudan, Abdullah Hamdok

0
An yi Garkuwa da Firaiministan Sudan, Abdullah Hamdok   An yi "garkuwa" da firaiministan Sudan Abdallah Hamdok a gidansa da ke Khartoum tare da matarsa a safiyar ranar Litinin, a cewar sanarwar da Ma'aiktar Al'adu da Yada labarai ta wallafa a...

Kungiyar Kasashen Larabawa ta Nuna Damuwa Kan Abinda ke Faruwa a Sudan

0
Kungiyar Kasashen Larabawa ta Nuna Damuwa Kan Abinda ke Faruwa a Sudan   Kungiyar Kasashen Larabawa ta Arab League ta nuna damuwa kan abinda ke faruwa a Sudan. Rahotanni sun ce yanzu haka sojoji na tsare da Shugabannin farar hula da kuma...

Labarai

Latest News
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan GazaMutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDCSojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSFAllah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci RasuwaBabu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 - Atikuƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a BornoNatasha: An yi sa-in-sa a Majalisar DattawaHajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a HaramiAn Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar NijarƘudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar WakilaiAƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ilaƳan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a HabashaHamas ta Harba wa Isra'ila Rokoki UkuNimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar SanƙarauShugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas