Dan Takarar PDP ya Nuna Damuwa Kan Barazanar Tsaro a Zaɓen Jihar Edo
Dan Takarar PDP ya Nuna Damuwa Kan Barazanar Tsaro a Zaɓen Jihar Edo
Dan takarar jam'iyyar PDP a zaɓen gwamnan jihar Edo, Asue Ighodalo ya nuna damuwarsa kan barazanar tsaro a yayin da ake tsaka da kaɗa ƙuri'a a zaɓen.
Yayin...
Zaɓen Edo: EFCC ta Kama Mutane da Take Zargi da Sayen ƙuri’a
Zaɓen Edo: EFCC ta Kama Mutane da Take Zargi da Sayen ƙuri’a
Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFCC, sun kama wasu mutane da suke zargi da sayen ƙuri’a a zaɓen gwamnan jihar Edo da ke...
‘Yan Sanda Sun Kashe Kasurgumin Ɗan Ta’adda, Dan Kundu
'Yan Sanda Sun Kashe Kasurgumin Ɗan Ta'adda, Dan Kundu
Jihar Katsina - Rundunar yan sanda ta sake hallaka wani rikakken dan ta'adda a jihar Katsina, Dan Kundu.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Dan Kundu kani ne ga kasurgumin dan bindiga, Usman...
Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane, Sun Kwato Makamai a Jihar Taraba
Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane, Sun Kwato Makamai a Jihar Taraba
Jihar Taraba - Dakarun sojoji na 'Operation Whirl Stroke' sun cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a ƙaramar hukumar Karim Lamido ta jihar...
Kungiyar Al-Qaeda ta Kashe Mutane Fiye da 70 a Mali
Kungiyar Al-Qaeda ta Kashe Mutane Fiye da 70 a Mali
Fiye da mutum 70 aka kashe sannan aka jikkata wasu 200 a wani hari da masu iƙirarin jihadi suka kai Bamako, babban birnin Mali, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na...
Yadda Matar Aure ta Kashe ɗan Kishiyarta a Jihar Kano
Yadda Matar Aure ta Kashe ɗan Kishiyarta a Jihar Kano
Kano - An cafke wata matar aure bisa zargin zuba guba a abincin ɗan kishiyarta ɗan kimanin shekara ɗaya tal a jihar Kano.
Rahotanni sun bayyana cewa matar ta gurfana a...
Ganduje ya Magantu Kan Batun Tsige Sanusi II
Ganduje ya Magantu Kan Batun Tsige Sanusi II
Jihar Kano - Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi martani kan raɗe-raɗin da ke cewa yana da hannu a shirin tsige Muhammadu Sanusi II daga kan sarautar...
Matashi ya Kashe Budurwar da Zai Aura a Jihar Kano
Matashi ya Kashe Budurwar da Zai Aura a Jihar Kano
Jihar Kano - Rundunar ƴan sanda reshen jihar Kano ta cafke wani matashi, Abubakar Kurna bisa zarginsa da kashe budurwar da zai aura, Naja'atu Ahmad.
Ƴan sandan sun gurfanar da wanda...
An Haramtawa Ma’aikatan Asibiti Yin Kirifto
An Haramtawa Ma'aikatan Asibiti Yin Kirifto
Jihar Gombe - Hukumomi a Asibitin Gwamnatin Tarayya da ke Gombe sun sanya doka game da 'kirifto'.
Hukumomin sun haramtawa ma'aikata yin 'kirifto' ko 'mining' lokacin da suke bakin aiki.
Mataimakin daraktan gudanar na asibitin FTH,...
An Nada Farfesa Mele a Matsayin Shugaban Jami’ar Maiduguri
An Nada Farfesa Mele a Matsayin Shugaban Jami'ar Maiduguri
Jihar Borno - Hukumar gudanarwa ta Jami'ar Maiduguri da ke jihar Borno ta nada sabon shugabanta.
An nada Farfesa Mohammed Laminu Mele a matsayin shugaban Jami'ar da ke Arewa maso Gabas.
An nada...