Home Taska Page 10

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Fitaccen Mai Yin Barkwanci a Kafafen Sada Zumunta, Dan Bello ya yi Rijiyar Burtsaye...

0
Fitaccen Mai Yin Barkwanci a Kafafen Sada Zumunta, Dan Bello ya yi Rijiyar Burtsatse a Katsina   Jihar Katsina – Fitaccen mai yin barkwanci a kafafen sada zumunta, Bello Habib Galadanci, wanda aka fi sani da Dan Bello, ya yi abin...

An Kashe Sama da Jami’an Tsaro 326 – Rahoto

0
An Kashe Sama da Jami'an Tsaro 326 - Rahoto   Abuja - Akalla jami’an tsaro 326 ne aka ce sun rasa rayukansu yayin gudanar da aikin su a tsakanin Janairun 2023 zuwa Janairun 2024. Jami’an da aka kashe sun fito daga hukumomin...

Majalisar Kano ta Soki Tsarin Rusau da ya yi Sanadin Mutuwar Mutane 4

0
Majalisar Kano ta Soki Tsarin Rusau da ya yi Sanadin Mutuwar Mutane 4   Jihar Kano - Majalisar dokokin jihar Kano ta yi Allah wadai da kalaman shugaban jami'ar Bayero, Farfesa Sagir Adamu ya yi a kan aikin rusau a Rimin...

A Shirye Nake na Tattauna Kai Tsaye da Shugaban Rasha – Zelensky

0
A Shirye Nake na Tattauna Kai Tsaye da Shugaban Rasha - Zelensky Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky ya ce duk wata tattaunawa da za a yi kan makomar ƙasarsa, wajibi ne a sanya ƙasashen yamma da Amurka da Rasha da kuma...

Saudiyya ta yi Watsi da Duk Wani Yunƙuri na Kwashe Falsɗinawa daga Gaza

0
Saudiyya ta yi Watsi da Duk Wani Yunƙuri na Kwashe Falsɗinawa daga Gaza   Ƙasar Saudiyya ta yi watsi da duk wani yunƙuri na kwashe Falsɗinawa daga yankinsu kamar yadda shugaban Amurka Donald Trump ya ayyana. Saudiyya ta ce ba za ta...

Dangote ya Buƙaci NNPCL da ƴan Kasuwa da su Daina Shigo da Mai Daga...

0
Dangote ya Buƙaci NNPCL da ƴan Kasuwa da su Daina Shigo da Mai Daga Waje   Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ce za a daina samun dogayen layuka a gidajen mai muddin dillalan mai suka fara sayen mai a...

ACF ta yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Ayyana Dokar Ta-ɓaci kan Wutar...

0
ACF ta yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Ayyana Dokar Ta-ɓaci kan Wutar Lantarki   Kungiyar tuntubar juna ta dattawan arewacin Najeriya, ACF ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta ayyana dokar ta-ɓaci kan ɓangaren wutar lantarki a daidai...

Fyaɗe ya Yawaita a Yaƙin Sudan – MDD

0
Fyaɗe ya Yawaita a Yaƙin Sudan - MDD   Wani binciken Majalisar Ɗinkin Duniya ya gano cewa fyaɗe ya yawaita a yaƙin da ake yi a Sudan inda ake zargin dakarun ƙungiyar RSF da aikatawa. Binciken ya gano cewa dakarun RSF na...

Dalilin da Yasa Gyaran Lantarkin Arewa ya ɗauki Tsawon Lokaci – TCN

0
Dalilin da Yasa Gyaran Lantarkin Arewa ya ɗauki Tsawon Lokaci - TCN   Kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya ya bayyana cewa aikin gyara layin samar da lantarki na Apir-Ugaji ya ɗauki tsawon lokaci ba a kammala ba ne saboda matsalar...

Kano ta Shiga Jerin Jihohi 16 da Suka Amince da Biyan Albashi Mafi ƙanƙanta 

0
Kano ta Shiga Jerin Jihohi 16 da Suka Amince da Biyan Albashi Mafi ƙanƙanta    Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta ce ta daddale naira 71,000 a matsayin albashi mafi ƙanƙanta da za ta biya ma'aikatanta. Gwamna Abba Kabir Yusuf...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta