Home Taska Page 12

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Mafi ƙarancin Albashi: Gwamnan Akwa Ibom ya Amince da N80,000

0
Mafi ƙarancin Albashi: Gwamnan Akwa Ibom ya Amince da N80,000   Gwamnan jihar Akwa Ibom Umo Eno ya sanar da fara biyan ma'aikatan jihar naira 80,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi, Gwamnatin jihar ta kuma kafa kwamitin tabbatar da tsarawa tare da...

Sarkin Kano ya Naɗa ɗansa a Matsayin Ciroman Jihar

0
Sarkin Kano ya Naɗa ɗansa a Matsayin Ciroman Jihar   Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II zai naɗa ɗansa na farko a matsayin Ciroman Kano. Mahaifin Muhammad Sanusi II, Ambasada Aminu Sanusi ya taɓa riƙe sarautar, sannan Alhaji Nasiru Ado Bayero ya riƙe...

Gwamnatin Kebbi ta Sanya Hannu Kan Dokar Mafi ƙarancin Albashin N75,000

0
Gwamnatin Kebbi ta Sanya Hannu Kan Dokar Mafi ƙarancin Albashin N75,000   Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya sanya hannu a kan sabuwar dokar tsarin albashi mafi ƙanƙanta - naira 75,000, ga ma'aikatan jihar. A lokacin bikin sanya hannu a kan dokar,...

Bayan Sallamar Ministoci 5: Sababbin Ministocin da Tinubu Naɗa

0
Bayan Sallamar Ministoci 5: Sababbin Ministocin da Tinubu Naɗa   Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sallami ministoci biyar tare da naɗa wasu sababbi bakwai da kuma sauya wa goma ma'aikatu. Wata sanarwa da fadar gwamnatin kasar ta fitar a shafinta na X,...

Kotu ta Tsige Shugaba da Manyan Jami’an Hukumar Zaben Jihar Kano

0
Kotu ta Tsige Shugaba da Manyan Jami'an Hukumar Zaben Jihar Kano   Kano - Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta tsige shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano (KANSIEC), Farfesa Sani Malumfashi. A hukuncin da ta...

Tawagar Kano Pillars ta yi Hatsari, Mutane 3 Sun Samu Raunuka

0
Tawagar Kano Pillars ta yi Hatsari, Mutane 3 Sun Samu Raunuka   Tawagar 'yanwasan ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta yi hatsari a kan hanyarsu ta zuwa birnin Jos na jihar Filato. Ƙungiyar ta 'yan ƙasa da shekara 19 ta tafi Jos...

Gwamna Ododo ya Ƙarawa Ƴan Fansho Kudin Alawus Duk Wata

0
Gwamna Ododo ya Ƙarawa Ƴan Fansho Kudin Alawus Duk Wata Jihar Kogi - Gwamnan Kogi, Alhaji Ahmed Usman Ododo ya amince da biyan N10,000 a matsayin alawus ga dukkan ƴan fansho a jihar. Ahmed Ododo ya ɗauki wannan mataki ne bayan...

An Mika Rahoton Karin Albashi a Kano

0
An Mika Rahoton Karin Albashi a Kano   Jihar Kano - Abba Kabir Yusuf ya karbi rahoton kwamitin da ya kafa domin karin albashin ma'aikatan gwamnati. Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa yana da tabbas a kan kwamitin zai yi aiki yadda...

DHQ ta Musanta Naɗa Muƙaddashin Hafsun Soji

0
DHQ ta Musanta Naɗa Muƙaddashin Hafsun Soji   FCT, Abuja - Hedikwatar tsaro ta (DHQ) ta yi magana kan batun naɗa muƙaddashin hafsan sojojin Najeriya (COAS). DHQ ta sanar da cewa ba ta naɗa wanda zai zama COAS yayin da Taoreed Lagbaja...

Elon Musk Zai Bayar da Kyautar Dala Miliyan ɗaya Don a Zaɓi Trump

0
Elon Musk Zai Bayar da Kyautar Dala Miliyan ɗaya Don a Zaɓi Trump   Mutumin da ya fi kowa kuɗi a duniya Elon Musk ya ce zai riƙa bayar da kyautar dala miliyan ɗaya a duk rana daga yanzu har zuwa...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta