An Samu Canjin Farashin Man Fetur a Najeriya
An Samu Canjin Farashin Man Fetur a Najeriya
Masu amfani da man fetur a Najeriya za su ga canji yayin da suka shiga gidajen mai daga yau.
Babu wanda zai sake saida man fetur a kan N165, gwamnati ta amince da...
Dangote ya Halarci Taron Nadin Sarautar Matar Marigayi Abba Kyari
Dangote ya Halarci Taron Nadin Sarautar Matar Marigayi Abba Kyari
Alhaji Nubu Wabi III, Sarkin Jama'are ya nada matar marigayi Abba Kyari, Hajiya Hauwa Kulu a matsayin Gimbiyar Jama'are.
An yi bikin nadin sarautar a ranar Lahadi a fadar basaraken inda...
Shugaban Hukumar FRSC, Boboye Oyeyemi ya yi Ritaya Daga Aiki
Shugaban Hukumar FRSC, Boboye Oyeyemi ya yi Ritaya Daga Aiki
Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa watau Federal Road Safety Comission (FRSC), Boboye Oyeyemi, ya yi ritaya daga aiki.
Boboye Oyeyemi yana daya daga cikin tsirarun jami’an da suka kafa hukumar...
Bama Samun Damar Yin Karatun Boko – Sarkin Kutare
Bama Samun Damar Yin Karatun Boko - Sarkin Kutare
Daga Hannatu Suleiman Abba
Sarkin kutare a jahar Kano malam isiyaku Muhammad ya bayyana cewa , rukunin su a jerin masu bukata ta mussaman a jahar Kano sun fi yawan a bangare...
Sarakunan Gargajiya,Manyan Malaman Musulunci da na Kiristanci Sun Halarci Taron Karfafa Zaman Lafiya
Sarakunan Gargajiya,Manyan Malaman Musulunci da na Kiristanci Sun Halarci Taron Karfafa Zaman Lafiya
Shugabannin addinin Musulunci da na Kiristanci na kokarin dinke baraka a tsakaninsu gabannin babban zaben 2023.
Sarakunan Kaduna da wasu manyan Malaman Musulunci sun halarci taron ibadah a...
Gwamna Matawalle ya Dakatar da Sarkin da ya Nada ‘Dan Bindiga a Matsayin Sarkin...
Gwamna Matawalle ya Dakatar da Sarkin da ya Nada 'Dan Bindiga a Matsayin Sarkin Fulani
Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara ya dakatar da sarkin Yandoton Birni, Aliyu Marafa saboda nada dan bindiga Adamu Aliero-Yankuzo, Sarkin Fulani.
Gwamnatin na Zamfara ta...
ASUU: Kungiyar Kwadago za ta Gudanar da Zanga-Zangar Kwana Biyu a Najeriya
ASUU: Kungiyar Kwadago za ta Gudanar da Zanga-Zangar Kwana Biyu a Najeriya
Kungiyar Kwadago a Najeriya na shirin gudanar da wata gagarumar zanga-zanga ta kwana biyu a fadin kasar saboda nuna goyon bayanta ga kungiyar malaman jami'o'in kasar ta ASUU
A...
An Cire Mukaddashin Babban Akantan Najeriya, Mr Chukwuyere Anamekwe
An Cire Mukaddashin Babban Akantan Najeriya, Mr Chukwuyere Anamekwe
Gwamnatin Najeriya ta cire mukaddashin babban akantan kasar Mr. Chukwuyere N. Anamekwe inda aka maye gurbinsa da Mr. Okolieaboh Ezeoke Sylvis, wanda tsohon darekta ne a tsarin asusun gwamnati na bai-daya,...
An Kuma: ‘Yan Bindiga Sun Sace Fasto a Jihar Kaduna
An Kuma: 'Yan Bindiga Sun Sace Fasto a Jihar Kaduna
A sa'o'in farko na ranar Litinin, miyagun 'yan bindiga sun sake yin garkuwa da wani fasto mai suna Rabaren fada Emmanuels Silas a Kauru ta jihar Kaduna.
Shugaban cocin katolika na...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta Kama ‘Yan Adaidaita Sahu Masu Kwatar Wayar Fasinjoji
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano ta Kama 'Yan Adaidaita Sahu Masu Kwatar Wayar Fasinjoji
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta yi ram da wasu matasa biyu da ake zargi da kasancewa barayin waya ne dake yawo a adaidaita sahu.
Kamar yadda...













