Home Taska Page 111

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Fyaɗe ya ƙaru Kashi 218% a Sudan ta Kudu – UNMISS

0
Fyaɗe ya ƙaru Kashi 218% a Sudan ta Kudu - UNMISS   Tarzomar jinsi da fyade masu alaƙa da rigingimu na ƙaruwa a Sudan ta Kudu, yayin da faɗa ke raguwa a ƙasar, bisa rahoton ofishin Majalisar Dinkin Duniya a kasar...

Amurka na Jefa Kuri’a Kan Batun Zubar da Ciki

0
Amurka na Jefa Kuri'a Kan Batun Zubar da Ciki   Masu jefa kuri'a sun yi gagarumar nasara inda suka bayyana cewe ba sa son yin garanbawul ga ƙundun tsarin mulkin jihar wanda yace babu 'yancin zubar da ciki. Wannan shi ne gwajin...

Mutane 6 Sun Shiga Hannu Kan Zambar Mutane a Shafin Masu Auren Jinsi ɗaya

0
Mutane 6 Sun Shiga Hannu Kan Zambar Mutane a Shafin Masu Auren Jinsi ɗaya   Ƴan sandan jihar Nasarawa a arewa ta tsakiyar Najeriya sun kama mutum shida da ake zargin suna amfani da wani shafin intanet suna zambar mutanen da...

Yadda Rashin Dala ya Shafi ‘Yan Najeriya

0
Yadda Rashin Dala ya Shafi 'Yan Najeriya   'Yan Najeriya na ci gaba da fuskantar matsala da shan wahala wajen canza dalar Amurka a babban bankin kasar (CBN) a kan farashin gwamnati. Wadanda wannan lamari ya fi shafa su ne matafiya kasar...

Matashi Mai Kafa Daya da Yake Aikin Gini ya Samu Tallafin Karatu a Kasar...

0
Matashi Mai Kafa Daya da Yake Aikin Gini ya Samu Tallafin Karatu a Kasar Waje   Rayuwar wani matashi mai kafa daya na gab da canjawa bayan kokarinsa ya ja hankalin shugaban cocin OPM Apostle Chibuzor Gift Chinyere. An dauki bidiyon matashin...

Malamin Addini yayi Addu’a kan ALLAH ya Hada Shugaba Buhari, El-Rufai da Garba Shehu...

0
Malamin Addini yayi Addu'a kan ALLAH ya Hada Shugaba Buhari, El-Rufai da Garba Shehu da 'Yan Ta'adda   Fitaccen malamin addinin Islama ya caccaki gwamnatin Buhari da mukarraban shugaban kasa. Bello Yabo ya koka da yadda 'yan Najeriya ke ciki saboda gazawar...

Kungiyar ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Mako Huɗu

0
Kungiyar ASUU ta Tsawaita Yajin Aikinta da Mako Huɗu   Kungiyar Malaman Jami'o'i a Najeriya ta ASUU ta bayyana matakin tsawaita yajin aikin da take yi da mako hudu. Dama ASUU ta shafe sama da watanni biyar tana yajin aikin bayan gaza...

Hukumar DSS ta Kama Shugaban ‘Yan Boko Haram a Ogun

0
Hukumar DSS ta Kama Shugaban 'Yan Boko Haram a Ogun   Jami'an hukumar yan sandan farin kaya ta Najeriya wato DSS sun yi nasarar kama wani da ake zargin shugaban yan Boko Haram ne a Ogun. Majiya kwakwara daga hukumomin tsaro ta...

Daga Yanzu ka da a ƙara Ganin Mutum Sanye da Kayan ɗan Sanda a...

0
Daga Yanzu ka da a ƙara Ganin Mutum Sanye da Kayan ɗan Sanda a Fina-Finai - IG Usman Baba   Sifeta Janar na Yan sandan Najeriya ya gargadi masu shirya fina-finai a kasar da su guji aibanta aikin dan sanda a...

Hukumar NDLEA ta ƙwace ƙwayar Tramadol Sama da Miliyan 2.7 a Legas

0
Hukumar NDLEA ta ƙwace ƙwayar Tramadol Sama da Miliyan 2.7 a Legas   Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta kama ƙwayar Tramadol sama da miliyan biyu da dubu dari bakwai, da aka yi yunkurin fita da ita...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta