Home Taska Page 112

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Mutane 7 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Bindiga Suka Kai Filato

0
Mutane 7 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Bindiga Suka Kai Filato   Akalla mutum bakwai ne aka kashe a wani harin da yan bindiga suka kai a karamar hukumar Jos ta Kudu da ke jihar Filato a tsakiyar Najeriya,...

‘Yan Taliban Sun Fafata da Masu Gadin Iyakar Iran

0
'Yan Taliban Sun Fafata da Masu Gadin Iyakar Iran   Kungiyar Taliban da ke mulkin Afganistan sun fafata da masu gadin kan iyakar Iran a kan iyakar ƙasashen biyu. Mayakan sun ce an kashe daya daga cikinsu a fadan da aka yi...

‘Yan Ta’adda Sun Kai Hari Shingen Sojoji da ke Kusa da Dutsen Zuma

0
'Yan Ta'adda Sun Kai Hari Shingen Sojoji da ke Kusa da Dutsen Zuma An shiga zulumi da yammacin ranar Alhamis, bayan wasu da ake zargin ‘yan tada kayar baya na Boko Haram ne suka kai hari kan wani shingen sojoji...

Ɗan sanda ya Rasa Ransa a Harin da ‘Yan Boko Haram Suka Kai wa...

0
Ɗan sanda ya Rasa Ransa a Harin da 'Yan Boko Haram Suka Kai wa Tawagar Shugaban Karamar Hukuma a Borno Wasu yan bindiga da ake zargin yan Boko Haram ne sun kai wa jerin gwanon motoccin shugaban karamar hukumar Nganzai...

Akwai Yiyuwar Jihohi 16 su Fuskanci Yunwa da Karancin Abinci – ‘Yan Majalisa

0
Akwai Yiyuwar Jihohi 16 su Fuskanci Yunwa da Karancin Abinci - 'Yan Majalisa   Majalisar wakilan tarayya ta hango yiwuwar wasu Jihohi su auka cikin matsin yunwa nan gaba. Kwamitin harkokin noma a majalisar tarayya sun bukaci a fara daukar matakin da...

Yau Kotu Zata Yanke wa Makashin Hanifa, Abdulmalik Tanko Hukunci

0
Yau Kotu Zata Yanke wa Makashin Hanifa, Abdulmalik Tanko Hukunci   A yau ake tsammanin babbar Kotun jihar Kano zata kawo karshen shari'ar kisan Hanifa Abubakar yar shekara 5 a duniya. Kotun ta sanya ranar 28 ga watan Yuli, 2022 domin yanke...

Allah ya yi wa Gogaggen ‘Dan Jarida, Abdulhamid Agaka Rasuwa

0
Allah ya yi wa Gogaggen 'Dan Jarida, Abdulhamid Agaka Rasuwa   Jihar Kaduna - Gogaggen dan jarida kuma kwararre a bangaren kafar watsa labarai, Mallam Abdulhamid Agaka, ya riga mu gidan gaskiya, rahoton Leadership. A cewar kafar watsa labarai ta PRNigeria, dan...

Adadin Mutanen da ke Dauke da Kwayar Cutar HIV a Fadin Duniya

0
Adadin Mutanen da ke Dauke da Kwayar Cutar HIV a Fadin Duniya   Wani sabon rahoto na hukumar yaki da cutar Aids ta Majalisar Dinkin Duniya, UNAids, ya nuna cewa cutuka da ke da nasaba da Aids sun rika kashe mutum...

Kotu ta Bayar da Belin Ahmed Idris

0
Kotu ta Bayar da Belin  Ahmed   Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin Babban Akantan Najeriya da aka dakatar, Idris Ahmed tare da sauran wadanda hukumar EFCC ke tuhuma. Da yake bayar da belin a yayin zaman shari’arsu...

Kungiyar CAN ta Zabi Rev.Daniel Okoh a Matsayin Sabon Shugabanta

0
Kungiyar CAN ta Zabi Rev.Daniel Okoh a Matsayin Sabon Shugabanta   An zabi Babban Rev. Daniel Okoh a matsayin sabon shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya CAN. Wa’adin shugaban Kungiyar CAN mai Martaba Samson Olusupo-Ayokunle da sauran shugabannin zartarwa na kasa dake cikin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta