Rundunar Sojojin Najeriya Sun Kama Mota Dauke da Tulin Miyagun Makamai
Rundunar Sojojin Najeriya Sun Kama Mota Dauke da Tulin Miyagun Makamai
Rundunar sojojin Najeriya sun ce sun ci karo da wata mota da ta kinkimo tulin miyagun makamai.
Motar ta biyo ta gaban Dakarun Sojoji don haka aka nemi a tsaida...
Sabon Hari: An Kashe Mutane 16 a Jihar Benue
Sabon Hari: An Kashe Mutane 16 a Jihar Benue
Wasu tsagerun yan bindiga dadi sun sake kai hari jihar Benue kuma an yi rashin rayuka 16
Shugaban karamar hukumar da aka kai harin yayi zargin cewa makiyaya ne suka kai musu...
Kungiyar NAFDAC ta Tsunduma Yajin Aiki
Kungiyar NAFDAC ta Tsunduma Yajin Aiki
Kungiyar ma'aikatan hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa sun tsunduma yajin aiki.
Wannan na zuwa ne daidai lokacin da gwamnatin tarayya ke kai ruwa rana da kungiyar malaman jami'a ASUU.
Ya zuwa yanzu...
Hukuncin da Kotu ta Yankewa Uba da ɗansa Kan Sihirin Ninka Kudi a Sokoto
Hukuncin da Kotu ta Yankewa Uba da ɗansa Kan Sihirin Ninka Kudi a Sokoto
Kotu ta yanke wa wasu mutum biyu hukuncin zaman gidan Yari na shekara 10 bayan kama su da laifin "Sihirin ninka kudi' a Sokoto.
Mutanen biyu, Ibrahim...
ALLAH ya yi wa Babban Limamin Masallacin Juma’a Dake Kaduna, Sheikh Dahiru Lawal Abubakar...
ALLAH ya yi wa Babban Limamin Masallacin Juma'a Dake Kaduna, Sheikh Dahiru Lawal Abubakar Rasuwa
Malam Dahiru Lawal Abubakar, babban limamin Masallacin Juma'a na titin Maiduguri dake garin Kaduna ya riga mu gidan gaskiya.
Alkalin wata babbar kotun shari'a dake karamar...
Alkalan Kotun Koli Sun Kalubalanci Shugaban Alkalan Najeriya Kan Hana su Abubuwan More Rayuwa
Alkalan Kotun Koli Sun Kalubalanci Shugaban Alkalan Najeriya Kan Hana su Abubuwan More Rayuwa
Alkalan kotun koli sun kalubalanci Shugaban Alkalan Najeriya kana hana su abubuwa jin dadi amma shi yana shakatawarsa.
Alkalan sun ce sau biyu kadai suka je Dubai...
‘Yar Asalin Jihar Sokoto ta fi Kowa Maki a Sakamakon Jarrabawar Shiga Karamin Ajin...
'Yar Asalin Jihar Sokoto ta fi Kowa Maki a Sakamakon Jarrabawar Shiga Karamin Ajin Sakandare
Dalibai a kalla 15 sun ci maki 01 kacal a jarrabawar shiga aji na farko na karamar sakandare da hukumar NECO ta shirya a shekarar...
“Na wa za a Sayi Koda ta?” Itace Tambayar da aka fi yi Mana...
"Na wa za a Sayi Koda ta?" Itace Tambayar da aka fi yi Mana a Shafinmu - Kenyatta National Hospital
Babbar asibitin gwamnati a Kenya ta ce ana samun karuwar mutanen da ke son sayar da kodarsu a asibitin.
Wani sako...
Bata Gari Sun Saka Bam a Babbar Kasuwar Izombe da ke Jihar Imo
Bata Gari Sun Saka Bam a Babbar Kasuwar Izombe da ke Jihar Imo
Wasu tsageru da ake tsammanin mambobin IPOB ne sun ta da babbar kasuwar Izombe yayin da mutane suka fito kasuwanci a Imo.
Maharan da ake zaton masu tilasta...
Gwamnatin Sokoto ta Sanar da Cewa An Kubutar da Maniyyatan Jihar Daga Harin ‘Yan...
Gwamnatin Sokoto ta Sanar da Cewa An Kubutar da Maniyyatan Jihar Daga Harin 'Yan Bindiga
Gwamnatin jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya ta tabbatar da kai hari kan jerin motocin maniyyata aikin Hajji da suka fito daga karamar hukumar Isa.
Maniyyatan...