Home Taska Page 118

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Ƙungiyar SERAP ta Caccaki Gwamnatin Tarayya Kan Rufe Harkokin Karatu na Tsawon Lokaci

0
Ƙungiyar SERAP ta Caccaki Gwamnatin Tarayya Kan Rufe Harkokin Karatu na Tsawon Lokaci   A yau Litinin 4 ga watan Yuli, ɗalibai suka shiga kwana na 140 a gida tun bayan fara yajin aikin ƙungiyar malaman jami'o'i ASUU. Ƙungiyar SERAP da wasu...

Ranar Sallah: An Samu kicibis Cikin Jadawalin Jarrabawar NECO – MURIC

0
Ranar Sallah: An Samu kicibis Cikin Jadawalin Jarrabawar NECO - MURIC Muslim Rights Concern ta ce an samu kicibis cikin jadawalin jarrabawar SSCE na shekarar bana. Idan aka tafi a haka, dalibai za su rubuta jarrabawa a lokacin da Musulmai ke...

Hukumar NDLEA ta Kama Hodar Iblis ta Hiroin da Nauyinta ya Kai 23.55kg

0
Hukumar NDLEA ta Kama Hodar Iblis ta Hiroin da Nauyinta ya Kai 23.55kg   Hukumar yaki da masu ta'ammali da miyagun kwayoyi ta Najeriya ta ce ta kama hodar Iblis ta hiroin da nauyinta ya kai kilogram 23.55, wadda aka boye...

Makwabtan Mali Sun Amince da Cire Takunkuman da Suka Sakawa Kasar

0
Makwabtan Mali Sun Amince da Cire Takunkuman da Suka Sakawa Kasar Kasashe makwabtan Mali za su dage takunkuman tattalin arzikin da suka sanya wa kasar, bayan kungiyar ECOWAS ta amince da shirin kasar na gudanar da zaben da zai mayar...

Miji ya Kona Matarsa a Jihar Ogun

0
Miji ya Kona Matarsa a Jihar Ogun   Wani mutum a jihar Ogun da ke kudu maso yammacin Najeriya, Ponle Adebanjo, ya kona matarsa, Lateefat, abin da ya kai ga mutuwarta saboda ta gudu ta bar shi a kan yawan dukanta...

Yau Talata ya Zama Dole ga Kowani Kabilar Igbo ya Zauna a Gida –...

0
Yau Talata ya Zama Dole ga Kowani Kabilar Igbo ya Zauna a Gida - IPOB   IPOB ta umurci yan jihohin kudu da su zauna a gida yau Talata. Wannan sanarwar tasu ta zo ne ganin cewa shugaban su Nnamdi Kanu ya...

Rikici Tsakanin ‘Yan Sanda da ‘Yan Banga: Sarkin Minna, Alhaji Bahago ya Shiga Lamarin

0
Rikici Tsakanin 'Yan Sanda da 'Yan Banga: Sarkin Minna, Alhaji Bahago ya Shiga Lamarin   Sarkin Minna, Alhaji Umaru Faruk Bahago, ya sanya baki a cikin rikici tsakanin kwamishinan yan sandan jihar Neja da Kwamandan kungiyar yan banga. An dai rufe ofishoshin...

Elon Musk ya Samu $14bn a Cikin Awanni Takwas

0
Elon Musk ya Samu $14bn a Cikin Awanni Takwas   Elon Musk ya samu riba sosai da kamfanin Tesla, sai da ya samu $14bn a cikin awanni 8 kwanaki. Ribar da Attajirin Duniyan ya samu a rana guda, ta zarce gaba daya...

Kotu ta yi Watsi da Bukatar Bayar da Belin Shugaban IPOB, Nnamdi Kanu

0
Kotu ta yi Watsi da Bukatar Bayar da Belin Shugaban IPOB, Nnamdi Kanu Babbar kotun tarayya da ke Abuja babban birnin Najeriya ta yi watsi da bukatar bayar da belin shugaban haramtacciyar kungiyar 'yan a-ware ta Biyafara, (IPOB), Nnamdi Kanu. A...

An Kashe Sojoji 18 a Harin Satar Shanu a Sudan ta Kudu

0
An Kashe Sojoji 18 a Harin Satar Shanu a Sudan ta Kudu   Akalla mutum 25 wadanda suka hada da sojoji aka kashe a lokacin wani harin karbe shanu da aka kai a jihar Warrap da ke fama da rikici a...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta