Home Taska Page 117

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Shugaban Hukumar FRSC, Boboye Oyeyemi ya yi Ritaya Daga Aiki

0
Shugaban Hukumar FRSC, Boboye Oyeyemi ya yi Ritaya Daga Aiki Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa watau Federal Road Safety Comission (FRSC), Boboye Oyeyemi, ya yi ritaya daga aiki. Boboye Oyeyemi yana daya daga cikin tsirarun jami’an da suka kafa hukumar...

Bama Samun Damar Yin Karatun Boko – Sarkin Kutare

0
Bama Samun Damar Yin Karatun Boko - Sarkin Kutare Daga Hannatu Suleiman Abba Sarkin kutare a jahar Kano malam isiyaku Muhammad ya bayyana cewa , rukunin su a jerin masu bukata ta mussaman a jahar Kano sun fi yawan a bangare...

Sarakunan Gargajiya,Manyan Malaman Musulunci da na Kiristanci Sun Halarci Taron Karfafa Zaman Lafiya

0
Sarakunan Gargajiya,Manyan Malaman Musulunci da na Kiristanci Sun Halarci Taron Karfafa Zaman Lafiya Shugabannin addinin Musulunci da na Kiristanci na kokarin dinke baraka a tsakaninsu gabannin babban zaben 2023. Sarakunan Kaduna da wasu manyan Malaman Musulunci sun halarci taron ibadah a...

Gwamna Matawalle ya Dakatar da Sarkin da ya Nada ‘Dan Bindiga a Matsayin Sarkin...

0
Gwamna Matawalle ya Dakatar da Sarkin da ya Nada 'Dan Bindiga a Matsayin Sarkin Fulani   Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara ya dakatar da sarkin Yandoton Birni, Aliyu Marafa saboda nada dan bindiga Adamu Aliero-Yankuzo, Sarkin Fulani. Gwamnatin na Zamfara ta...

ASUU: Kungiyar Kwadago za ta Gudanar da Zanga-Zangar Kwana Biyu a Najeriya

0
ASUU: Kungiyar Kwadago za ta Gudanar da Zanga-Zangar Kwana Biyu a Najeriya Kungiyar Kwadago a Najeriya na shirin gudanar da wata gagarumar zanga-zanga ta kwana biyu a fadin kasar saboda nuna goyon bayanta ga kungiyar malaman jami'o'in kasar ta ASUU A...

An Cire Mukaddashin Babban Akantan Najeriya, Mr Chukwuyere Anamekwe

0
An Cire Mukaddashin Babban Akantan Najeriya, Mr Chukwuyere Anamekwe   Gwamnatin Najeriya ta cire mukaddashin babban akantan kasar Mr. Chukwuyere N. Anamekwe inda aka maye gurbinsa da Mr. Okolieaboh Ezeoke Sylvis, wanda tsohon darekta ne a tsarin asusun gwamnati na bai-daya,...

An Kuma: ‘Yan Bindiga Sun Sace Fasto a Jihar Kaduna

0
An Kuma: 'Yan Bindiga Sun Sace Fasto a Jihar Kaduna   A sa'o'in farko na ranar Litinin, miyagun 'yan bindiga sun sake yin garkuwa da wani fasto mai suna Rabaren fada Emmanuels Silas a Kauru ta jihar Kaduna. Shugaban cocin katolika na...

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta Kama ‘Yan Adaidaita Sahu Masu Kwatar Wayar Fasinjoji

0
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano ta Kama 'Yan Adaidaita Sahu Masu Kwatar Wayar Fasinjoji   Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta yi ram da wasu matasa biyu da ake zargi da kasancewa barayin waya ne dake yawo a adaidaita sahu. Kamar yadda...

Bata Gari Sun Kona Ofishin INEC a Jihar Enugu

0
Bata Gari Sun Kona Ofishin INEC a Jihar Enugu Jihar Enugu - Wasu tsageru sun kona ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta karamar hukumar Igboeze ta Arewa a jihar Enugu. Ofishin da ke hedikwatar majalisar a Ogurute ya kone kurmus...

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Manoma 11 a Jihar Sokoto

0
'Yan Bindiga Sun Hallaka Manoma 11 a Jihar Sokoto   Tsagerun yan bindiga sun kai farmaki kan manoma a yankin gabashin jihar Sokoto a ranar Asabar, 2 ga watan Yuli. An tattaro cewa yan bindigar sun kuma hallaka manoma 11 da ke...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta