An Kama ‘Yan Majalisar Dokokin Amurka 17 Kan Adawa da Soke ‘Yancin Zubar da...
An Kama 'Yan Majalisar Dokokin Amurka 17 Kan Adawa da Soke 'Yancin Zubar da Ciki
Akalla 'yan majalisar dokokin Amurka 17 ne aka kama a birnin Washington DC, saboda zanga-zangar adawa da soke 'yancin zubar da ciki.
Cikin 'yan majalisar da...
Hukuncin da Kotun Kasar Marocco ta Yanke wa ‘Yan Ci-rani 33
Hukuncin da Kotun Kasar Marocco ta Yanke wa 'Yan Ci-rani 33
Wata kotu a Morocco ta yanke wa wasu 'yan ci-rani 33 hukuncin daurin wata 11 saboda shiga kasar ba bisa ka'ida ba.
A watan da ya gabata ne dai wani...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Basarake a Abuja
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Basarake a Abuja
Wasu yan bindiga dauke da makamai sun sace mai unguwar Kuchibiyu da ke Kubwa, ƙaramar hukumar Bwari a babban birnin Najeriya Abuja.
Wata majiya a unguwar ta ce an sace Malam Isiaka...
Duk Wanda ya Kamo Ado Aleru Zai Samu kyautar N5m – Rundunar ‘Yan Sanda
Duk Wanda ya Kamo Ado Aleru Zai Samu kyautar N5m - Rundunar 'Yan Sanda
Duk wanda ya kamo ko ya bayar da bayani kan inda shugaban yan bindiga, Ado Aleru, yake zai samu kyautar naira miliyan 5.
Rundunar yan sandan jihar...
Alfarmar da Sarkin Katsina ya Nema a Wajen Shugaba Buhari
Alfarmar da Sarkin Katsina ya Nema a Wajen Shugaba Buhari
Sarkin Katsina ya nemi alfarma a wajen shugaban kasar Najeriya Muhamamadu Buhari.
Abdulmumini Kabir Usman ya bukaci Gwamnatin Buhari ta kammala ayyukan da aka dauko.
Mai Martaba ya samu damar yin magana...
Sojojin Najeriya Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda a Yankin Jihar Neja
Sojojin Najeriya Sun Fatattaki 'Yan Ta'adda a Yankin Jihar Neja
Gwamnan jihar Neja ya bayyana yabonsa ga jaruman sojojin da suka fatattaki 'yan ta'adda a wani yankin jiharsa.
Rahoto ya ce, an hallaka 'yan ta'adda da dama tare da jikkata wasu...
Mun San Inda ‘Yan Uwan Ahmed Adamu Mu’azu Suke – Kwamishinan ‘Yan Sanda
Mun San Inda 'Yan Uwan Ahmed Adamu Mu'azu Suke - Kwamishinan 'Yan Sanda
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Bauchi ya bayyana cewa ‘yan sanda sun san inda ‘yan uwan tsohon gwamnan jihar Bauchi Ahmed Adamu Mu’azu suke.
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed...
Dan Tsohon Shugaban Kasa, ‘Yar Adua na Shirin Angwancewa
Dan Tsohon Shugaban Kasa, 'Yar Adua na Shirin Angwancewa
Dan tsohon shugaban kasa, Umaru Musa 'Yar Adua zai angwance nan ba da jimawa ba, ana ta shirye-shirye.
Rahoton da muka samo ya bayyana mambobin kwamitin shirye-shirye na bikin kamar yadda majiyoyi...
An Samu Canjin Farashin Man Fetur a Najeriya
An Samu Canjin Farashin Man Fetur a Najeriya
Masu amfani da man fetur a Najeriya za su ga canji yayin da suka shiga gidajen mai daga yau.
Babu wanda zai sake saida man fetur a kan N165, gwamnati ta amince da...
Dangote ya Halarci Taron Nadin Sarautar Matar Marigayi Abba Kyari
Dangote ya Halarci Taron Nadin Sarautar Matar Marigayi Abba Kyari
Alhaji Nubu Wabi III, Sarkin Jama'are ya nada matar marigayi Abba Kyari, Hajiya Hauwa Kulu a matsayin Gimbiyar Jama'are.
An yi bikin nadin sarautar a ranar Lahadi a fadar basaraken inda...













