Home Taska Page 115

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Martanin ‘Yan Sanda ga Matashin da ya Turawa Matar Aure Sakon Soyaya

0
Martanin 'Yan Sanda ga Matashin da ya Turawa Matar Aure Sakon Soyaya Wani matashi ya yi wa 'yan sanda magana a Twitter kan yadda ya turawa matar aure sakon yana son ta amma mijinta ya je ya lakada masa duka. Sai...

Abduljabbar Kabbara ya Nemi Shugaban Alkalai na Jihar Kano da ya Sauya Masa Kotu

0
Abduljabbar Kabbara ya Nemi Shugaban Alkalai na Jihar Kano da ya Sauya Masa Kotu   Malam Abduljabbar ya nemi Shugaban Alkalai na Jihar Kano, Dokta Tijjani Yusuf Yakasai ya sauya masa kotun da ke sauraren shari’arsa. Abduljabar Nasiru ya zargi Alkali Ibrahim...

‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki a Yankin Jihar Neja

0
'Yan Bindiga Sun Kai Farmaki a Yankin Jihar Neja Rahoto daga majiya mai tushe ya bayyana yadda 'yan bindiga suka farmaki wani kauye a yankin jihar Neja. An ga mazauna yankin da lamarin ya shafa suna gudun tsira, tare da boye...

NCAA ta Dakatar da Kamfanin Jiragen Sama na Dana Airlines Daga Aiki

0
NCAA ta Dakatar da Kamfanin Jiragen Sama na Dana Airlines Daga Aiki   Hukumar da ke kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya, ta soke lasisin kamfanin jiragen sama na Dana Airlines, daga tsakar daren ranar Laraba, 20 ga watan Yulin...

An Umarci kasashen Turai su Rage Amfani da Gas da Kashi 15 Cikin 100

0
An Umarci kasashen Turai su Rage Amfani da Gas da Kashi 15 Cikin 100 Hukumar gudanarwar tarayyar Turai ta umarci mambobinta da su rage amfani da gas da kashi 15 cikin 100 nan da watan Maris, saboda fargabar janye shigar...

Dakarun Soji Sun Sake Gano ‘Yar Chibok Tare da ‘Danta a Borno

0
Dakarun Soji Sun Sake Gano 'Yar Chibok Tare da 'Danta a Borno Dakarun soji na rundunar Hadin kai, da ke yaki da Boko Haram a Najeriya, sun tabbatar da sake gano wata 'yar makarantar Chibok mai suna Ruth Bitrus, wacce...

Kamfanin NNPC ya Daina Kula da Farashin Man fetur – Garba Deen Muhammad

0
Kamfanin NNPC ya Daina Kula da Farashin Man fetur - Garba Deen Muhammad   Kamfanin mai na Najeriya NNPC ya musanta cewa shi ne ya kara farashin man fetur, inda ta ce ba laifsa ba ne kawo sabon farashi. Kamfanin NPPC ya...

Jigon Jam’iyyar APC, Godwin Aigbogun ya Tsere Daga Hannun ‘Yan Bindiga

0
Jigon Jam'iyyar APC, Godwin Aigbogun ya Tsere Daga Hannun 'Yan Bindiga Shugaban jam’iyyar APC gunduma ta 9 a karamar hukumar Orhionmwon ta jihar Edo, Mista Godwin Aigbogun, ya kubuta daga maboyar wadanda suka sace shi. Masu garkuwa da mutanen da ake...

Wa’adin Mako Biyu da Shugaba Buhari ya Bayar ya yi Yawa – Shugaban ASUU

0
Wa'adin Mako Biyu da Shugaba Buhari ya Bayar ya yi Yawa - Shugaban ASUU   Shugaban kungiyar malaman Jami'o'i ta Najeriya ASUU ya ce wa'adin mako biyu da shugaban kasar ya bayar domin kawo karshen yajin aikin ya yi yawa. A wata...

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Matar da Take Satar Kananan Yara

0
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Matar da Take Satar Kananan Yara Wata kotu a birnin Beira na kasar Mozambican ta yanke wa wata mata hukuncin daurin shekara 30 a gidan yari, da kuma biyan tarar dala 3,100, sakamakon samunta...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta